Fagen wasan kwallon ƙafa

Fagen wasan kwallon ƙafa

Compartir

Información de contacto, mapa y direcciones, formulario de contacto, horario de apertura, servicios, puntuaciones, fotos, videos y anuncios de Fagen wasan kwallon ƙafa, Santiago Bernabeu, Madrid.

WALIN BENA FOR MEMBER DANKO WASAGU EAST INSHA ALLAH*

*Group guidelines*
This page is dedicated only to Alh.Rabi'u Bala Walin Bena the compitent Member candidate representing the good
people of Danko Wasagu East.

26/11/2024

Hansi Flick: "Ina fatan wannan shine wasa na karshe da Lamine Yamal zai rasa, ina fatan zai buga wasan mu ranar Asabar ko da bai buga ba zai kasance a sahun yan Benci.

"Balde ya samu yar buguwa, wannan dalilin ne ya sa muka bashi dan hutu, ya warware amma ba zai buga wasan mu na yau ba, watakila ya zama zabi a wasan mu na gaba bayan Brest."

■ Fagen Wasanni

26/11/2024

Yau ne makon buga wasannin CAF Champions League da UEFA Champions League:

Anan kalli yadda kungiyoyin da sukafi yawan lashe gasar Zakarun nahiyar Afirka da kuma Zakarun nahiyar Turai:

● Fagen Wasanni

26/11/2024

"nayi Magana cikin makon jiya samada yanda nayi acikin shekara hudu a tsohuwar gungiyar da Na horas Abaya" inji kocin man united

18/11/2024

Wasanni biyu da Cole Palma ya bugawa Man city a Rana daya

11/08/2024

A Hukumance: Barcelona ta tabbatar da tafiyar Sergio Roberto daga ƙungiyar a matsayi na wakilin kansa.

Tarihi ba zai manta da wannan ƙwallon da ɗan wasan ya ci ba a ɗaya daga cikin dawowa cikin wasa mafi kyawu a ƙwallon ƙafa.

11/08/2024

Rahotanni sun bayyana cewa an gabatar da bukatar neman buga wasan karshe na Finalissima tsakanin Argentina da Spain a El Monumental a Argentina.

An buga wasan Finalissima na 2022 tsakanin mai rike da kofin Copa America Argentina da Italiya da ta lashe gasar Euro a filin wasa na Wembley da ke birnin Landan na kasar Ingila.

A cewar Hernán Castillo, AFA da River Plate sun nemi CONMEBOL bisa hukumar ta nemi UEFA cewa a buga wasan Finalissima na 2024 a El Monumental.

● Fagen Wasannin kwallon kafa

11/08/2024

Samu Omorodion Aghehowa tuntuni ya isa Spain don yin atisaye tare da Atlético de Madrid gobe da safe. 😀

• Fagen wasan kwallon kafa

¿Quieres que tu empresa sea el Gimnasio mas cotizado en Madrid?

Haga clic aquí para reclamar su Entrada Patrocinada.

Localización

Teléfono

Página web

Dirección

Santiago Bernabeu
Madrid