Asama'u Muhammad

Asama'u Muhammad

Share

This is Betty's Official Backup page......I post travel related contents. Dm for adverts

10/06/2026

Love 💖 my ❤️ I 💕 for ever

10/06/2026

🤣 Innalillahi wa inna ilaihi raji un 😭
Allah yajikan ka da rahama 😭

10/06/2026

tafi burge ka a Jaruman Kannywood mata ❓

08/06/2026

🔥 Maza tsoron ku nakeji 😢

08/06/2026

👉 Allah kasada mu da rabon mu na alkairi 💕

08/06/2026

🆒 Litinin 🌄 Allah ka bamu sa'a r wannan rana baki dayan mu.

07/06/2026

Budurwa ta mari saurayin ta saboda ya hanata kudin siyan Data 😭

06/06/2026

😭 INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN 🔥
👉 Mutane 49 Sun Mutu A Saharar Nijar Saboda Rashin Ruwan Sha

👉 Mutum 49 sun rasu a cikin hamadar Sahara a wani wuri a ƙasar Nijar bayan motar da ke ɗauke da su ta lalace, kamar yadda hukumomi s**a bayyana ranar Alhamis.

🆒 Mamatan na cikin waɗanda ke dawowa daga ƙasar Mali domin bukukuwan Babbar Sallah a lokacin da motarsu ta lalace, sannan ruwansu ya ƙare, kamar yadda ofishin gwamnan Jihar Agadez ya bayyana a wani saƙon da ya wallafa a shafin Facebook.

🥇 Mutanen 49 “sun mutu ne sakamakon ƙishirwa a wani wuri mai nisan fiye da kilomita 80 yamma da garin Assamaka”, in ji saƙon. Assamaka wani muhimmin wurin ƙetarewa ne tsakanin Nijar da Aljeriya da Mali, ko da yakeya fi kusa da iyakar Mali.

👉 “Bayan sun rasa ruwa kuma s**a kasa gyara motarsu duk da ƙoƙarin direban da yaransa da fasinjojin, matafiyan sun sami kansu a maƙale a tsakiyar wani wuri mai wuyar sha’ani, inda yanayi mai tsanani da kuma rashin wurin samun guzuri ya sa rayuwa ta yi wahala matuƙa,” kamar yadda gwamnatin jihar ta bayyana.

Tuni dai aka binne mutanen a ƙabarin bai-ɗaya a cewar sanarwar.

Sai dai kuma mutum biyu daga cikin waɗanda suke cikin jama’ar sun tsira, bayan sun yi tafiyar fiye da kilomita 50 da ƙafa zuwa wani wuri, inda s**a samu ruwa sannan kuma s**a nufi Assamaka, inda mutanen biyu s**a sanar da hukumomi, kamar yadda gwamnatin jihar ta bayyana.

👂 Me zaku ce ❓❓

05/06/2026

Wani katafaren sabon kamfani na Dan arewa a Garin Lagos wanda babu kamar sa a Nageriya 💕🔥

04/06/2026

💕 yasanya albarka a rayuwar mu

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Derby?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Kano
Derby
700001 ©KANOSTATEPOSTALCODE-ZIPCODE SOURCE:HTTPS://WWW.ZIPCODE.COM.NG/2019/04/K