aminchin allha gareku abukaina salati da daukaka.da tsira duk suqara tabata ga fiyayaen halita anabbi muhamadou salalahu alaihi wasalama da engidasa da sahaban sa bakidaya muiwa allha subahanahu wata ala gudiya da yayimu musulimi mu qara salati ga Dan gatan allha muhamadou rasulilahi alahuma sali alamuhamadou saiyidi bushr sayid arb Wal ajami
Malan sambu S .I U
M
14/07/2022
rayouwa kenan sahla tauche ta bar Wawa da bashi allha ka tupamuna asiri duniya da lakiraha allha ka samufi qarfin zukatamu
aduniya kaso mayi sounka.
allha kaba en Nigeria sugaba nagri maijin tausayinsu Kamar baba buhari ba maibasu kudiba ama bazaman lafiya
31/05/2022
ILLOLIN DAKE FARUWA DA BUDURWAR DATA BADA KANTA SAURAYINTA YA AIKATA ZINA DA ITA•
®
1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.
2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da s**a aikata zina da 'Yan matan da suke so.
3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.
4. Maza ne s**afi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.
Yaku 'Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.
Yanda rubutawa bai bani wuya ba ɗan uwa kaima yun share kada yamaka wuya don Allah katura ko da agroups 3 ne tunatarwa kuyi like ɗin wannan page
Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.
Mansurah isah
khadeejatul iman sani danja
Actor
Official site for khadijatul iman sani danja. Child actress and mo
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Emplacement
Type
Téléphone
Site Web
Adresse
Madaoua
17/07/2022