Salisu Muhammad A

Salisu Muhammad A Idan kunji labarin mutuwa na
Kuyi mun addu'a pls
Forgiveness is better than forgetting

Congratulations 👏🎉
30/08/2026

Congratulations 👏🎉

Annabi Muhammad ﷺ bai ce a yi Maulidi ba.Annabi ﷺ bai koyar da Sahabbai su shirya ranar Maulidi ko su mayar da ranar hai...
27/08/2026

Annabi Muhammad ﷺ bai ce a yi Maulidi ba.
Annabi ﷺ bai koyar da Sahabbai su shirya ranar Maulidi ko su mayar da ranar haihuwarsa ibada ba. Idan alheri ne, da Sahabbai da waɗanda s**a fi mu son Annabi ﷺ sun riga mu aikata shi.
Mu bi Sunnarsa ﷺ, domin soyayya ta gaskiya ita ce bin abin da ya koyar. ❤️🕌
゚viralシfypシ゚viralシalシ

27/08/2026

subahanallah �

With Davido – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
26/08/2026

With Davido – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

IDIN DA MUSULUNCI YA SHAR'ANTA SABODA NEMAN LADA UKU NE KAƊAI:1. Idi uku ne kaɗai Annabi mai tsira da amincin Allah ya s...
24/08/2026

IDIN DA MUSULUNCI YA SHAR'ANTA SABODA NEMAN LADA UKU NE KAƊAI:

1. Idi uku ne kaɗai Annabi mai tsira da amincin Allah ya shar'anta wa al'ummar Duniya domin neman lada ta hanyar yin bukinsu, kuma shi Annabin shi ne ya gaya wa al'ummar Duniya yadda za su gudanar Idodin filla-filla cikin Wahyin Hadithi.

2. Waɗannan idi uku kuwa su ne: Idin Ƙaramar Salla, da Idin Babbar Salla, su Waɗannan Idodi biyun Idodi ne na shekara-shekara. Sai kuma Idi na uku, watau Idin Ranar Juma'a, shi wannan Idin idi ne na mako-mako.

3. To amma idin maulidi idi ne na bidi'ah da ɓata da wasu gafalallu s**a ƙirƙira bayan mutuwar Annabi mai tsira da amincin Allah da shekaru ɗaruruwa. Allah muke roƙon Ya taimake mu Ya soyar da mu tsayuwa a kan ingantacciyar Sunnar ManzonSa ko ana ha maza ha mata. Ameen.

24/08/2026

Sakon gaggawa zuwa ga najaatu

Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un Ina miko sak...
24/08/2026

Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un
Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un
Inna_lillahi wa'inna ilaihi raji'un

Ina miko sakon ta'aziyyata zuwa ga mai gidan mu Wanda ya kasance Dan Agajin mu Shine Deputy Divisional Commandant ungoggo Division kuma Sojan Nigeria wato BK Dan Hajeeya Wanda yayi rashi na iyalan sa A yau A hanyar su ta zuwa Abuja muna Addu'a Allah ubangiji ya gafarta musu Allah ya bashi ikon hakuri da Juriya na wannan rashi dayayi

Ameen Ya hayyu ya Qayyum 😭😢🤲

23/08/2026
❤️‍🩹 Sometimes the heart needs healing, but the mission must continue. 💚🩺90% dedication to saving lives, 9% left for a h...
21/08/2026

❤️‍🩹 Sometimes the heart needs healing, but the mission must continue. 💚🩺

90% dedication to saving lives, 9% left for a heart still learning how to heal. 😅❤️

First Aid Group — always ready to serve. 💪🩹

INNA LIL LAHI WA INNA ILLAIHI RAJU'UNA madadin ni kaina da iyalaina, Ina mika ta'aziyya ga yan uwa da iyalai, Daraktan A...
21/08/2026

INNA LIL LAHI WA INNA ILLAIHI RAJU'UN

A madadin ni kaina da iyalaina, Ina mika ta'aziyya ga yan uwa da iyalai, Daraktan Agaji na ƙasa, Shugaban Kungiyar JIBWIS na Jihar Bauchi Sheikh Prof. Zubairu Abubakar Madaki, daraktan agaji na jahar Bauchi da sauran yan agaji a faɗin kasa baki ɗaya bisa rasuwar daya daga cikin manyan yan agaji a matakin ƙasa (National Circular Bierar) Alhaji Ahmad Ibrahim Bauchi.

Wanda tuni aka gabatar masa da janaza a yammacin Alhamis dinnan kamar yadda Shari'a ta tanada.

Allah ya gafarta ma sa, ya haska ka kabarin sa, ya sanya albarka a cikin zuriyarsa, ya kuma sanya Aljanna Firdausi ta zama makoma a gare shi, tare da sauran musulmai muminai da s**a rigaye mu. Amin

Address

Dutsen Alhaji
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Muhammad A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salisu Muhammad A:

Shortcuts

Share

Category