Real Abdul gidan wasanin

Real Abdul gidan wasanin

Share

Harkan wasanni zallah �

16/04/2025

Tarihin haɗuwar Arsenal da Real Madrid:

Arsenal 1-0 Real Madrid
Arsenal 0-0 Real Madrid
Arsenal 3-0 Real Madrid
Arsenal 2-1 Real Madrid

16/04/2025

Arsenal ta kawo ƙarshen mafarkin Kylian Mbappe na burin lashe gasar zakarun nahiyar Turai!!!

16/04/2025

Ta tabbata: PSG Vs Arsenal a matakin Semi Fainal na gasar zakarun nahiyar Turai.

16/04/2025

Ta tabbata: Barcelona da Inter Milan a matakin Semi Fainal na gasar zakarun nahiyar Turai!!!!

16/04/2025

An tsige real Madrid a gasar zakarun Nahirar tural

16/04/2025

Bukayo Saka yace a cikin filin wasan
Bernabéu. 🥶❄️

2:1

16/04/2025

VINI JR!!! VINI JR!!! VINI JRRRR!!! 🤯🤯🇧🇷🇧🇷

1-1 Real Madrid…

16/04/2025

Mbappé, Vinicius + Rodrygo a kashin farko na wasansu da Arsenal:

• Hari wanda ya nufi raga 0
• Yanka kammalalle 0

16/04/2025

A hukumance: Jerin ƴan wasan farko XI na Real Madrid da zasu fafata da Arsenal a wasa na biyu na wasan kusa dana kusa dana karshe na gasar Zakarun Turai a yau.

23/09/2024

Riccardo Calafiori:

“Kamata ya yi alƙalan wasa su dinga aikin su domin tabbatar da wasa ya tafi yada ya dace, irin waɗannan hukunce-hukuncen bai kamata su saka kansu da yawa a ciki ba.

“Trossard ko ƙarar busar bai ji ba. Haba! Kamata ya yi ku yi aikin ku.”

■ Real Abdul gidan wasanin

23/09/2024

Claudio Bravo: "Idan Barcelona tana so na, zan yi shirin komawa kulab din domin na buga wasa kuma na sake yin ritaya acan".

Real Abdul gidan wasanin

23/09/2024

Real Madrid ba ta bukatar rashin nasara a wasanni 6 masu zuwa (Alaves, Atletico, Villarreal, Celta, Barcelona, ​​​​Valencia) domin samun damar karya tarihin buga wasanni mafi dadewa a jere ba tare da an doke su ba a gasar La Liga (43).


● Real Abdul gidan wasanin

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Abuja
Abuja