Idris Muhammad

Idris Muhammad

Share

Rest ifsa loq

24/12/2025

Forgiveness

24/12/2025

Is True

07/08/2025

Ya Allah

Photos from Idris Muhammad's post 07/08/2025
04/08/2025
26/05/2025

wasu daga cikin azkar da ake karantawa kafin kwanciya barci:

1. Ayat al-Kursiyyu (Suratul Baqarah: 255):

اللَّهُ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ...
Karatunta kafin kwanciya na kare mutum daga shaidan har zuwa safe.

2. Suratul Ikhlas, Falaq da Nas (3 Qul):

Karanta:

Suratul Ikhlas (Qul huwa Allahu Ahad)

Suratul Falaq (Qul a'uzu birabbil falaq)

Suratun Nas (Qul a'uzu birabbin nas)
Sau uku-uku kafin kwanciya, ka hura su a hannunka ka shafa jikin ka duka.

3. DUA’AR KWANCIN BACCIN NABI (SAW):

بِاسْمِكَ اللَّهُمَّ أَمُوتُ وَأَحْيَا
"Bismika Allahumma amutu wa ahya"
(Ma’ana: Da sunanka ya Allah nake mutuwa (barci) kuma da sunanka zan tashi.)

4. DUA'AR WANI LOKACI (ZIKIRI):

اللَّهُمَّ قِنِي عَذَابَكَ يَوْمَ تَبْعَثُ عِبَادَكَ
Allahumma qini 'adhabaka yawma tab’athu 'ibadak.
(Ya Allah ka kare ni daga azabarka a ranar da za ka tayar da bayi.)

5. Karanta Suratul Mulk (Surah 67):

Wanda ya karanta Suratul Mulk kafin bacci, an ce tana hana azabar kabari.

6. Tasbihi (33, 33, 34):

Kafin bacci ka ce:

Subhanallah – 33x

Alhamdulillah – 33x

Allahu Akbar – 34x

7. Sallallahu 'ala Nabiyyi Muhammad (SAW):

Yawaita salati ga Annabi yana kawo nutsuwa da kariya.

22/05/2025

Alhmdlh

03/08/2024

One talk

10/04/2024

Eid Mubarak

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Abuja