22/04/2024
Zavi ya bayyana cewar tabbas alkalin wasa ya zabgamusu rashin daraja a a daren jiya.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taka Leda, Football Stadium, Abuja.
22/04/2024
Zavi ya bayyana cewar tabbas alkalin wasa ya zabgamusu rashin daraja a a daren jiya.
21/04/2024
🗣️Lewandowski Yace: "Mun san yadda zamu doke Real Madrid." In ji [Mundo Deportivo]
Dagav ✍✍✍
19/04/2024
Serhou Guirassy ya zama gwarzon dan wasan Bundesliga na watan Maris a gaban Jamal Musiala da Harry Kane.
Dan wasan ya ci kwallaye 25 a wasanni 23 da ya buga a gasar Bundesliga ta bana.
● Taka leda
17/03/2024
Gift Orban: “Bazan iya muku bayani ba saboda bazaku fahimta ba. Haifar ka a nahiyar Turai ya sha bambam da haihuwarka a Afrika.
“Idan ku Talakawa ne a Faransa, Jahar ku zata taimaka muku, Za a baku abinci kuma za a kula da ku. Amma a Afrika, Babu wanda zai kula da kai saidai Yunwa ta kashe ka.
“Shiyasa gaba ɗayan mu muke son buga wasan ƙwallon ƙafa. Inda na taso, Idan ku Talakawa ne, To rayuwa bazata yi muku daɗi ba.
“Wannan shi ya bani ƙwarin gwiwa...Yanzu, Inason yin nasara a rayuwa domin na samu damar da zan taimaka. Ba iya iyalai na ba, Wannan wani abune da ya wuce tun a baya, Inason taimakawa duk wasu mutane marasa ƙarfi da marayu.
“Akwai talakawa a nahiyar Turai akwai su a Afrika. Amma bazaka haɗa su ba, Baza su taɓa zama iri ɗaya ba. Kana buƙatar kayi rayuwar kamar kana da shi. Zaka tashi da safe amma saika nemi abun da zakaci ka rasa, Karku tambayeni na cigaba da bayani dalla-dalla.
• Taka Leda
Taka Leda
Fagen Labaran Wasanni
01/03/2024
Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafar Saudiyya na neman a dakatar da Cristiano Ronaldo na wasanni biyu, bayan da ya nuna yanayin batsa ga magoya baya da ke rera wakar "Messi, Messi". Inji - MARCA.
● Taka Leda
01/03/2024
Trey Nyoni 🇿🇼 becomes the youngest player ever to feature for Liverpool in the FA Cup at 16y 243d 👏
01/03/2024
Luis Castro: "Babban burinmu shine lashe gasar zakarun Asiya AFC."
• Taka Leda
Fagen Labaran Wasanni
BBC Hausa
Sport News
29/02/2024
Victor Osimhen ya ba wani Yaro magoyin bayan sa kyautar Naira Miliyan 2 da rabi saboda ya kwaikwayi irin salon sa.
• Fagen Wasanni
29/02/2024
Ƴar wasa mai shekaru 23 Geyse ta zura ƙwallaye biyu a wasan da Ƴan matan Brazil sukayi wuju-wuju da ƴan matan Panama da ƙwallaye 5-0 a ranar Laraba a gasar Gold Cup.
• Taka Leda
29/02/2024
Luka Modric yafi sha'awar komawa America da ƙwallo fiye da Saudi Pro League ta ƙasar Saudi Arabia. (The Athletic).
• Taka Leda
27/02/2024
Happy birthday to Arda Güler who turns 19 today !
🎉🥳🎂🇹🇷🤍✨🏆
27/02/2024
Chelsea ce ke jagorantar Arsenal a yunkurin daukar dan wasan gaba na Napoli Victor Osimhen a bazara. (TEAMtalk)
● Taka Leda