Real Madrid Hausa

Real Madrid Hausa

Share

Kayi following din wannan page din domain samun labaran real Madrid 🤍💯

11/10/2025

Mbappé zai kasance A SHIRYE DOMIN WASAN REAL MADRID NA GABA!

Gwajin yau ya bada tabbacin raunin nasa ba wani mai Muhimmanci bane ba.

(Fabrizio Romano).

Photos from Real Madrid Hausa's post 11/10/2025

Kokarin Yan wasan Real Madrid A Tawagar Kasashen Su A Jiya:

🇧🇷 Vini Jr. •kwallo 1, Taimako 1
🇫🇷 Kylian Mbappé •kwallo 1, Taimako 1
🇧🇷 Rodrygo •kwallaye 2
🇪🇸 Gonzalo Garcia •kwallo 1, Taimako 1
🇦🇹 David Alaba Taimako 1

Kylian Mbappé ya zura kwallo 1 da taimako don kai Faransa ga samun maki uku akan Azerbaijan 3-0

10/10/2025

🚨 Super League tana kan matakin ƙarshe na Rushewa saboda LARPORTA shugaban Barcelona

▪️ Bisa ga rahoton El Mundo, rikici tsakanin Florentino Pérez da Joan Laporta ya raunana aikin sosai.

▪️ Laporta ya je Rome ya gana da shugaban UEFA (Čeferin) da ECA (Al-Khelaifi), ya ce musu yana son Barcelona ta koma cikin tsarin UEFA.

▪️ Shugaban Barcelona ya ce tsarin Super League da na UEFA ba za su iya daidaituwa ba, musamman ma da babu kwanan wata na ƙaddamarwa:

“Kungiyoyi suna bukatar kuɗi yanzu, Ba sabon tsari ba.” inji shi.

▪️ Saboda haka, tazarar da ke tsakanin su da Real Madrid tana nuna cewa wannan shirin Super League zai mutu idan Barcelona ta fice gaba ɗaya.

A ZAHIRI BABU TA YARDA ZA'A YI BABA ƊAN AUDU (LARPORTA) YA BAR PEREZ YA ZAMA SHUGABAN LEAGUE 👀 🫵

10/10/2025

Antashi: 🇰🇷 South Korea 0-5 Brazil 🇧🇷

• Rodrygo: 90', 2 goals. ⚽️⚽️
• Vinicius: 79', 1 goal, 1 assist. ⚽️🅰️
• Militão: 90'

10/10/2025

🚨 Xabi Alonso ya gaya wa Endrick zai yi wuya a samu a dinga sakashi yau da kullun, amma duk da haka yazaɓi yacigaba da zama. Gaskiya Endrick yayi Haƙuri.

10/10/2025

🇧🇷 Rodrygo vs South Korea:

• 90 minutes
• 2 goals
• 51/58 passes completed
• 4/5 long balls
• 2 dribbles
• 5 duels won
• 2 interceptions

Antashi kaina ⚽ ⚽
⚡️⚡️⚡️⚡️

10/10/2025

🇧🇷 Vinicius Jr. vs South Korea:

• 78 minutes
• 1 goal
• 1 assist
• 3 chances created
• 1 big chance created
• 30/32 passes completed (94%)
• 2 dribbles

Ya k**a da wut@ fa. 🔥

10/10/2025

Vinicius Jr yaciwa Brazil kwallo a wasan da suke bugawa da Brazil vs South Korea.

10/10/2025

Rodrygo Goal Vs South Korea.

Rodrygo yaci Kwallo yau a wasan da ake bugawa tsakanin Brazil vs South Korea.

10/10/2025

Vini Jr, Rodrygo da Militão dukansu sunfito a sahin yan wasan da zasu bugawa Brazil wasa yau a wasan Brazil vs South Korea.

10/10/2025

Angel di Maria Akan Kokarin Franco Mastantouno: "Franco Mastantuono ya fara gasar zakarun Turai da kyau, yana da shekaru 18 ... Ina tsammanin yana da kyau fiye da ni.

Ƙwarewar Franco Mastantuono da dabarar sa, ko da yaushe a shirye yake domin kai taimako ga sauran yan wasan su, abu ne mai kyau sosai, kuma za su daraja shi sosai a nan gaba."

Real Madrid

10/10/2025

Edu Aguirre (dan jarida dan kasar Spain) ya fada wa Cristiano Ronaldo: "Ina zuwa Bernabéu a duk lokacin da ake buga wasa. Shin ka san abin da mutane ke gaya mani? Suna fada min cewa ka gaya wa Cristiano muna kewarsa."

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Abuja