Sokoto Gunner's

Sokoto Gunner's

Share

An association of Arsenal FC supporters around Sokoto state

19/05/2026
19/05/2026

At last, congratulations to all the Arsenal FC supporters across the globe

19/05/2026

HT: Arsenal 1:0 Burnely

19/05/2026

WASAN KARSHE TSAKANIN ARSENAL DA CRYSTAL PALACE ...

Magoya bayan Arsenal suna cike da kyakkyawan fatan zasu lashe wasan Premier league na karshe da zaa buga tsakanin Arsenal da Crystal Palace ...

Crystal Palace suna a matsayi na 15 a Table din Premier wanda hakan ke nufin ba zasu faɗa Relegation ba, sannan ba zasu samu damar zuwa Champion League ko European Cup ba, kenan ba zasu damu kansu akan lallai sai sun samu nasara a wasan su na karshe da Arsenal ba...

A farkon Season anyi cinikin dan wasa Eberechi Eze tsakanin Crystal Palace da Arsenal inda a yarjejeniyar cinikin aka tsara cewa idan har Arsenal ta dauki Premier league a wannan season din to Arsenal zata bawa Crystal Palace Pound Miliyan Goma sai kuma gasji zaa buga wasan karshe tsakanin Crystal Palace da Arsenal shin tayaya Palace zasu yi sakaci su ci Arsenal a wasan, bayan yin hakan asara zasuyi ta pound miliyan goma...

Up Gunners....

12/05/2026

🚨 Arsenal are considering a HUGE move for Arda Güler this summer. 👀🇹🇷

The Gunners are big admirers of the Real Madrid wonderkid and could test Madrid’s resolve with a €90M bid. 💰

Mikel Arteta is believed to view Güler as a key long-term addition to Arsenal’s attack. ✨

(Source: El Nacional)

30/11/2025

Imagine Arsenal fans feeling bad for getting 7 points against Spurs, Bayern and Chelsea in a space of one week?
We've really gone far, thank God for that

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

No 42 Dambuwa Area, Near Nepa Office Sokoto
Abuja
840001