Sharhin Kwallo

Sharhin Kwallo

Share

� Sharhin Kwallon Kafa da Hausa
� Labaran kwallo na yau da kullum
� Premier League | La Liga | UCL
� Ku biyo mu domin sabbin labarai

02/04/2026

♻️A. ISAK
Dan wasan gaban Liverpool Alexander Isak ya fara atisaye tare da sauran yan wasan Liverpool gabannin fafatawa da PSG a wasan gasar zakarin turai ranan laraba, Inda ake sa ran Isak din zai dawo taka leda a ranan

Photos from Sharhin Kwallo 's post 01/04/2026

🇮🇶 IRAQ:
Yadda kasar Iraqi tayi murnan shigowa gasar cin kofin duniya na shekarar 2026, da wannan ya zama sau biyu (2) iraqin ta samu daman shiga gasar a tarihi a duniya

01/04/2026

Sanarwa Lamine Yamal ga daukacin masoyan da s**a yanke shawarar yin rera waka kan musulmi a wasan daren jiya… "Ƙaunar Ƙarfafawa, Ƙarfafawa." "Jiya a cikin filin wasa, an ji rera waƙar "wanda ba ya yi booba musulmi ne" Na san an yi niyya ne ga ƙungiyar abokan hamayya kuma ba wani abu ba ne a kaina - amma a matsayina na musulmi, bai daina zama rashin girmamawa ba kuma abin da ba za a iya jurewa ba ". "Na fahimci cewa ba duk magoya baya ne haka ba… amma ga masu rera waɗannan abubuwa: yin amfani da addini a matsayin abin dariya a filin wasa yana sa ku zama kamar jahilai da wariyar launin fata". "Kwallon ƙafa shine don jin daɗinsa da murna, ba don rashin mutunta mutane don su waye ko abin da s**a yi imani da shi ba". "Wannan ya ce, godiya ga mutanen da s**a zo don taya mu murna, mun gan ku a gasar cin kofin duniya."
Fagen wasanni 2 United Fans Live Wasanni Fagen

01/04/2026

🙆Rabon kasar Italy da buga gasar kofin duniya tun lokacin da Lius Suarez ya gatsawa Giorgio Cheillini chizo😁

01/04/2026

BALAI😡: Italy ta kasa samun gurbi a gasar cin kofin duniya karona uku a jere, bayan da kasar Bosnia tayi waje da su a bugun daga Kai sai mai tsaron raga

2018❌
2022❌
2026❌

22/12/2025

kuyi following

19/12/2025

🤯🙅
Ko Kuna Tina bajintar da Martinez yayi na hana Randal kolo Miami zura wannan Kwallo a mintunan karshe Wanda shine ya hana France lashes kofin duniya a shekarar 2022

Photos from Sharhin Kwallo 's post 17/12/2025

🚨An fitar da dukkan jerin ’yan wasa.

Jiran kallo ya kai kololuwa! Yaya kake jin ɗokin ganin gasar 🤩

16/12/2025

🚨 Jamal Musiala
Bayan doguwan jinya da yayi ya fara atisaye tare da sauran tawagar ta Bayern🇩🇪

15/12/2025

🚨 LABARI YA TABBATA!
Takehiro Tomiyasu na dab da komawa Ajax a matsayin free transfer, inda aka riga aka shirya masa gwajin lafiya 🇯🇵

An cimma yarjejeniya ta baki kan kwantiragi da zai kare a Yuni 2026, kuma gwajin lafiyar da zai yi ranar Talata na daga cikin muhimman matakai kafin a kammala komai.

Tomiyasu ya rabu da Arsenal ne bisa fahimtar juna a bara, bayan ya murmure daga rauni, kuma yanzu yana shirin fara sabon babi a aikinsa na kwallon kafa.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Abuja