Madrid Hausa News

Madrid Hausa News

Share

Ku biyomu don samun sabbin labarai na Real Madrid cikin Hausa — tun daga transfers, wasanni, highlights zuwa bayanan cikin gida.

Labaran Real Madrid a Hausa kai tsaye — sabbi, transfers, highlights da duk abin da ke faruwa a Madrid.

21/02/2026

José Luis Chilavert (tsohon mai tsaron ragar Paraguay):
“Na tuna wani lokaci a Spain, Vinícius Júnior yana kuka yana cewa yana son rayuwa a ƙwallon ƙafa inda baƙi zai rayu cikin ƴanci. Wannan magana ita kanta wariyar launin fata ce. Shin yana so ne fararen fata su rayu cikin wahala?”

• Fagen Wasanni .......

18/02/2026

Alvaro Arbeloa: "Da Vinicius ya yanke shawarar barin filin wasa yaki dawowa, da mun goya masa baya mun fice daga filin gabadaya!"

"Muna bayan Vini 100%, kuma mun bar shawarar ci gaba da zama a filin wasa ko kuma mu tafi a hannunsa ne.... SHI KAƊAI!"

● Fagen Wasanni ...... ........

13/02/2026

Wannan shine karo na uku a tarihi da Barcelona ta sha kashi da kwallaye hudu a hannun Atlético Madrid:

❌ 4-0 — Nuwamba 1942

❌ 4-0 — Afrilu 1989

❌ 4-0 — Fabrairu 2026

❍ Fagen Wasanni ....

08/02/2026

Vitinha to Real Madrid. YES or NO?

⚽⚽⚽

07/02/2026

The dream of Real Madrid vitinha or haaland 🤍🩵

04/02/2026

Da ɗumi-ɗumi: Ƴan England na sukar Thomas Tuchel kan yadda yake tafiyar da Jude Bellingham.

Kafafen watsa labarai da magoya bayan England na rashin jin daɗin yadda kocin yake tafiyar da Bellingham a lokacin da yake buga wasa a Real Madrid. Ɗan wasan ya rasa shiga tawagar ƙasar a watan satumba saboda rauni, a watan Oktoba kuma saboda hukuncin Tuchel, inda a watan Nuwamba kuma ya buga wasanni ƴan kaɗan ga ƙasar ta England.

Ƴan jaridu sun ce, Tuchel ya gaza gina tawaga mai kyau da zasu fahimci junan su tun kafin zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026. Inda ya ci gaba da barin Bellingham a waje maimakon taimaka masa a lokacin da yake murmurewa. Wasu sun yi imanin cewa Tuchel yana wasa da zukatan mutanene tare da watsi da damar makin da England ke da su a gasar..

• Fagen Wasanni

01/02/2026

Konaté scored in his first game back in the Liverpool lineup since his father passed away.

He was in tears as all his teammates celebrated with him and even Alisson ran across the pitch to join in 🥹.

29/01/2026

🚨🚨 Kylian Mbappé kan rashin shiga manyan 8 na UCL:
“MUN CANCANCI matsayi da muke ciki.” 😲.⚪

29/01/2026

🚨 Kungiyoyin Premier League sun miƙa tayin sama da €100M kan Jude Bellingham 💰👀
Real Madrid za ta yanke hukunci ne kawai idan matakin wasansa ya sauka. ⚪🔥.

29/01/2026

Born to break records.
When he runs, defenders pray..

27/01/2026

THE HEIR HAS ARRIVED. 👑💎
This isn't just talent; it’s history in the making. The legacy continues! 🇪🇦🇦🇷🐐 ",x

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Bauchi
Bauchi
751110