Mai Bulo gida gida

Mai Bulo gida gida

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Bulo gida gida, Sport & recreation, Kofar ruwa, Dal.

10/04/2026

Martanin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ga yan Kwankwasiyyar da ke sukar shi.
"Ku Fada musu su ja Bakinsu Suyi Shiru Bama Son Cin Mutunci Amma Idan Sunki to Zan Cire Mukullin Dayake Bakina Domin Muna da Abun Fada"

Me Zakuce Game da Hakan

10/04/2026

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana hakan ne a ya yin da yake ganawa da ƙungiyar Mawallafansa a ranar Alhamis.

05/04/2026
05/04/2026

"Dama ai falle ɗaya ce a jam'iyyar NNPP, kuma za mu yi falle na biyu a APC, ita kuma jam'iyyar ADC da su ka koma, ko falle ɗaya ba za ta yi ba har abada" - Gwamna Abba.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Dal?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Dal

Website

Address

Kofar Ruwa
Dal
0010