Yobe State Football Academiess forum

Yobe State Football Academiess forum

Share

this platform is to tell the world the Football activities of varios Academies within Yobe State..

02/09/2023

YOBE STATE INTER ACADEMIES FOOTBALL COMPETITION 2ND EDITION*

*(DRAWS)*

GROUP A
๐Ÿ‘‰ DAMATURU ACADEMY
๐Ÿ‘‰ PT WARRIORS ACADEMY
๐Ÿ‘‰ BAKURA QUANTY ACADEMY
๐Ÿ‘‰ FUNE ACADEMY

GROUP B
๐Ÿ‘‰ POTISKUM ACAFEMY
๐Ÿ‘‰JAKUSKO ACADEMY
๐Ÿ‘‰JAKADA ACADEMY
๐Ÿ‘‰ GUJBA ACADEMY

GROUP C
๐Ÿ‘‰AFTI GLOBAL FOOTBALL ACADEMY
๐Ÿ‘‰BADE ACADEMY
๐Ÿ‘‰DAN MAJE ACADEMY
๐Ÿ‘‰JAJI MAJI ACADEMY

GROUP D
๐Ÿ‘‰NGURU ACADEMY
๐Ÿ‘‰GIEDAM ACADEMY
๐Ÿ‘‰YUNUSARI ACADEMY
๐Ÿ‘‰ BUNI ACADEMY

27/07/2022

Sanarwa! Sanarwa!!

๐ŸŽค ๐Ÿ””๐Ÿ”Š ๐ŸŽค

Assalamu Alaikum.

Da fatan kowa yana Lafiya.
Bayan Tattauna da EXCO na Wannan kungiya s**ayi, An samu Matsaya Kuma ana Sanar da kowa cewa.......

1- Idan Allah ya kaimu Za ayi GENERAL MEETING YOBE STATE FOOTBALL ACADEMIES FORUM Dan Tattaunawa da shawarwari dan gane da cigaban Kungiyarnan da Kuma Kwallon kafa Baki Daya.

2- Dan Haka ana Gayyatar Duk wata ACADEMY da take da Register da uwar kungiya Dan halartar wannan Meeting din.

3- Zuwan kowa yana da matukar mahimmanci Dan Tattaunawa akan mahimman Bayanai musamman gasar da aka gama (YOBE STATE INTER-ACADEMIES FOOTBALL COMPETITION 2021/2022) a Garin Potiskum watanni da s**a wuce.

4- Za ayi GENERAL MEETING din kamar haka

Date:- Sunday 7, August 2022

Time:- 10:30am

Venue:- Damaturu ( Dakin taro za a sanar idan aka Tabbatar).

Allah ya kaimu lokaci ya bada iKon zuwa.
Amin.

Signed:-. FarouK Saleh Maina PRO
For:- Secretary

19/01/2022

Back to Business

12/01/2022
05/01/2022

Here we go.....!

22/12/2021

QUARTER-FINALS.

STARPHA ACADEMY PKM
๐Ÿ†š
NGURU ACADEMY
Friday 24th Dec. 2021
_____________________

DAMATURU ACADEMY
๐Ÿ†š
JAKADA ACADEMY NGU
Wednesday 29th Dec. 2021
___________________
GUJBA ACADEMY
๐Ÿ†š
POTISKUM ACADEMY
Thursday 30th Dec. 2021
______________________

AFTI ACADEMY PKM
๐Ÿ†š
GEIDAM/PT WARRIORS ACADEMY
Friday 31st Dec 2021.

18/12/2021

Salaaam.
Da fatan kowa lafiyaaa.
Ana sanar da kowa cewa an samu Adjustment na QUARTER-FINALS.

STARPHA ACADEMY PKM
๐Ÿ†š
NGURU ACADEMY
Friday 24th Dec. 2021
_____________________

DAMATURU ACADEMY
๐Ÿ†š
JAKADA ACADEMY NGU
Wednesday 29th Dec. 2021
___________________
GUJBA ACADEMY
๐Ÿ†š
POTISKUM ACADEMY
Thursday 30th Dec. 2021
______________________

AFTI ACADEMY PKM
๐Ÿ†š
GEIDAM/PT WARRIORS ACADEMY
Friday 31st Dec 2021.

Signed : Faruk S Maina
For Secretary.....

01/12/2021

*FINAL AND CONFIRMED FIXTURES*

Bayan dukkanin Shirye Shirye, LOC da FA tare da hadin Gwiwar kunagiyar YOBE STATE FOOTBALL ACADEMIES FORUM sun kammala dukkanin abinda yakamata dan Fara Wasannin Kungiyar da ya hada Kungiyoyi masu karfin Gaske. Za ayi wasannine a Garin Potiskum inda za a Fara Karawa ranar LARABA 8/12/2021.

Wannan wasan ana masa taken "DA ABAKA LABARI............. "

Allah yasa a Fara wasanni lafiya
Allah ya Kara dukkanin wata fitina
Allah yasa a gama wasa lafiya
AmeeeeeeeeeeeeN

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

No. 42 Opp. Ashafa Filling Station Maiduguri Bye Pass, Damaturu
Damaturu