02/09/2026
! 🚀
Kanfanin ALiyu Mohammed Aliko Sarki
Sunzo muku da Sabon Tsari
Kada ka bari layinka ya mutu ko datarka ta ƙare a tsakiyar harka! Muna samar muku da ingantattun ayyukan sadarwa cikin sauri da amintaka.
:
* Data Mai Sauri & Sauki: , , , da (A kan farashi mai sauƙi).
* Sayar da SIM da : Sabbin layuka da na'urorin Wi-Fi masu kyau da saurin gaske.
* (Koma da Laye): Layinka ya ɓace ko ya lalace? Muna dawowa da shi cikin ƙankanin lokaci.
* Rijistar NIN Sabo: Yin sabon NIN da gyaran kuskure ba tare da ɓata lokaci ba.
🔥 ME YA SA ZAKA ZAƁE MU?
* Tabbaci: Aiki na gaskiya da amana.
* Sauri: Muna kammala muku komai cikin ƙankanin lokaci.
* Inganci: Tuntuɓar mu a kowane lokaci domin magance kowace matsala.
📍 Yadda Zaku Samemu:
📞 Kira/WhatsApp: 08107070712
Sada zumunci da mu yanzu domin samun rabonku na ragi!
Gaskiya da Amana Shine Tunaninmu.
Allah ya Kawo Kasuwa Mai Albarka Dan Uwa
30/08/2026
Alhmdlh CIKIN Ikon Allah Yau Munyi Wasa Kuma Alhmdlh Munyi Nasara Allah Ya Kara Tabbatar Mana Da nasara
Up upu up Jekadafari Stars Swansea City GOMBE State
30/08/2026
Alhmdlh 19 Minute To Score anayi Allah yq Bamu Saa
An Fita HT Time
30/08/2026
Stating Now Allah ya Bamu Saa
29/08/2026
Wasan Mu Na Gobe in sha Allah Muna Addu'a Allah Ya Bamu Sa'a
29/08/2026
’AZIYYA
A MADADIN ƘUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA Jekadafari Stars Swansea City GOMBE State
Muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga iyalai, ‘yan uwa da abokan arziki Al'ummar Anguwan bisa wannan babban rashi da ya same su.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta wa masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa.
Muna kuma addu’ar Allah Ya ba iyalai da ‘yan uwa haƙurin jure wannan babban rashi,
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. 🤲
Daga: Jekadafari Stars Football Club ⚽
28/08/2026
SANARWA SANARWA SANARWA SANARWA SANARWA SANARWA
Munasanar da kungiyoyi masu buga wasan gobe cewa andaga wasan gobe sakamakon wani babba rashin da akayi a bolari
Wann Sakon Yazo Manane Daga Wajen Wanda S**a Saka Wann Gasa Na Filin Shine Mukace Bari Mu Sanar Da Magoya Bayan mu Ayi Hakuri Allah Yasa Haka Shine Mafi Alkairi
Wanda Ya Rasu Kuma Allah Ya Jikansa Da Rahama
28/08/2026
GOBE DA SAFE IN ALLAH YA KAIMU
MUNA ROKON ALLAH YA BAMU SA'A