Labaran kollon kafa

Labaran kollon kafa

Share

Kallon kafa itace farin cikin mu

20/07/2025

🐐 ⚽ Lionel Messi ya ci kwallaye 2 a daren jiya inda ya zama dan wasan da ya fi cin kwallaye ba tare da bugun fenariti ba a tarihin kwallon kafa.
✅ Kwallaye 764

19/07/2025

Raphinha yayi wa Rashford barka da Zuwa Barca
Toh fa Alexandra Arnold ya gudu beh tsira ba.
Shikin ehn Real Madrid ya dau ruwa

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Jalingo?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Donga Road Zing Street
Jalingo
660213