19/04/2024
May Almighty Allah accept our sacrifice, shower his Rahma & Salama on you & your family. Prevent you from evil act and calamity, grant you with a mind free of worry, a heart free of sadness and a body free of sickness. May almighty Allah uplift your value, forgive your shortcomings, bless your present, grant you and your Family manifest Victory Fid-duniya Wal-Akhirat. Juma'at Mubarak.
21/11/2022
Alhamdudillah Alhamdudilla Alhamdudillah
Jigawa sai dan modi insha Allahu
Ya kamata al'umar jigawa mufito muyi dandazo domin kada dan kuri'ar mu ga mutum kamili ko nace dattijo arziki wato dan takarar gwamnan jahata malam umar dan modi domin shi ne mutum mai gaskiya da rikon amana wanda bazai taba kuntatawa al'umarsa ba saboda shi mutum ne mai kyauken zuciya hakan yasa insha Allahu zamu fito domin kada kuri'ar mu a ranar zabe ubangiji Allah kabamu nasara a duk dan takarar da yake jahar jigawa Apc sak insha Allahu
Jigawa sai dan modi insha Allahu 🙏🙏🙏