03/07/2022
Allah ya jiƙan ka, Nura Mustapha (Waye) yai maka gafara, ya sada ka da Annabi SAW. Jama'a sun shaida soyayyar ka ga Annabi, Allah ya karɓe ka, ya saka maka da aiyyukan ka na alheri.
Muna isar da gaisuwar mu ga zugar Izzar So, Ahmad Lawan, Kannywood, da sauran masoya Annabi, SAW.