11/04/2026
A lokacin da Dro ya tafi, na kasance cikin masu s**a, amma yanzu na fara ganin gaskiyar lamarin.
‘Yan wasa suna da hakkin su samu dama, idan ba ka basu ba, me zai sa su tsaya?
Yau abin da ya faru, Ronny ya cancanci buga wasan nan da cikakken dama, amma an hana shi – wannan ba daidai bane!
Idan ya tafi gobe, zan tabbata magoya bayan Barcelona da dama za su yi masa s**a.
11/04/2026
🔥 Yau Yamal ya cika wasan sa na 100 a La Liga!
A wannan babban rana:
⚽ Ya zura 1 goal
🎯 Ya yi 2 assists
Matashin tauraro yana ci gaba da nuna bajintarsa! 🌟
100 wasanni, tarihin da ba a manta da shi ba – Lamine Yamal yana haskakawa a La Liga!
11/04/2026
💯Yamal is the best player in the world right now
11/04/2026
🚨 Lamine Yamal shine sarkin assists a La Liga yanzu, kuma yana cikin top 3 masu zura kwallaye! 🌟
Ya tara 26 goals + assists, wato kawai daya kasa da Mbappé, wanda har ya zura 8 penalties! 😎🇪🇸
💥 Gaskiya matashin nan yana kan tafarki mai girma
10/04/2026
💯 Ya kamata Barcelona tayi sauri ta kawo mana wannan yaron Dan za a more shi tunda sarki ya shafa mishi kai kam an gama
10/04/2026
Franke de Jong ya dauki horo tar da team ✌️✌️
24/07/2025
Life is hard but any how don't give up time will come on ma way to Italy
18/03/2025
Alhamdulillah for the gift of life happy ifthar to all Muslims around the world