30/12/2024
Hi
Gubuchi football news page you can see post in football GUBUCH
30/12/2024
Hi
🦋 DAY 29
Alfarmr Wannan Goman Karshen Duk Mai Neman Arzƙi Aure Gida Mota Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuw Aiki Allah kabshi🤲
Final is load Gubuchi SHANONO United vs Gwanki
Full time.
Gubuchi super star 1 VS DURUM C. F 1
FC. Shanono 1 Vs Mayere 0 F. C
⭐️ Isiya Sulaiman: assist
⭐️ Dan Messi: goal
Shanono united vs mayere
Time :04:15pm
Venue: G.S.S.GUBUCHI
Date:06/11/023
05/11/2023
SHAHARARREN GAGARIMIN WASAN
KWALLON QAFA WANDA
Dr.bello Lawan durumin zazzau hakimin gundumar GUBUCHI ya dauki nauyi
Wanda aka yiwa laqabi da
PEACE AND UNITY Cup....
Committee na gudanar da wannan wasan sun shirya tsaf domin fara raba katin gayyatar gungiyoyin wasan kwallon KAFA don fafata wannan gasar
Anyi shiri na musamman domin ganin wasan ya qayatar kuma ya nishadantar
Gasar zata farane zuwa gobe litinin
An tanaji kyaututtuka masu kyau
domin qarama matasa kwarin gwaiwa
da jajircewa akan wasan kwallon kafar
Wasan zai hada wasu Ward damuke dasu awannan karamar hukumar sannan zai samu bakuncin wasu daga sauran Kanan hukumomi
Shakka babu anyi shiri na musamman domin ganin wasan ya tafi cikin tsari da natsuwa fatan duk gungiyar kwallon kafar data samu nasarar shiga to
Tazama mai maida hankalin ta ga nasara Allah ya ba mai rabo sa,adauki nau
Gubuchi garinah
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Gubuchi shanono🌷🌷vs durum united
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷Congratulations 🌾🌾🌾🌾GUBUCHI SUPER STAR🌷🌷🌷🌷🌷