Ya Allah duk wani magidanci karka hanashi abunda zai kaiwa iyali a kullum.
AHLU Markaz AHLUL Qur’an
Qur’an Families
SAURARA KAJI.
A matsayinka na malami shin kana kula da yadda ingancin karatun dalibanka yake?
Alaramma, Alhaji, Muhammad Musa.
Day daga cikin daliban wannan makaranta kuma yanzu malami hadimi a wannan makaranta mai albarka.
Allah ya saka masa da alkhairi.
Ahlu Markaz Ahlul qur’an.
Bawan Allah kullum burinsa matasa su nema ilimi kuma su koya sana’a.
Daya daga cikin zaratan malumanmu kenan Wanda ya tsayu babu dare babu rana ganin ansama zaratan matasa mahaddata al’qur’ani mai girma. Sheik Muhammad kabir ( kawo ) Allah ya saka maka da alkhairi.
’an
Bawan Allah baida buri irin yaga al’umma suna Neman ilimi suna karatu.
Sheik Abdallah Shu’aibu ( bichi ) yana cikin wadanda s**ayi gwagwarmaya wajan ganin yara sun haddace al’qur’ani mai girma a wannan cibiyar ta Markaz Uthman Bn Affan.
Allah ya saka masa da alkhairi.
’an.
Karatun Al’qur’ani mai girma kenan daga bakin Alaramma .
Daga cikin taro daya gudana a cibiyar koyarwa ta Marka Uthman Bn Affan.
24/03/2026
Allah ya jaddada rahama a gareka malam.
. Shine jigo na wannan cibiya mai albarka wadda ta tara mahaddata sama da 200.
Suma kuma s**a Samar da mahaddata sama da 200. Babanmu Allah ya baka abunda yayiwa wanda s**ayi sadaqul jariya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kaduna
800273