Inda ace kaine buhari ayanzu yazakai da Nigeria ???
GIDAN Shawari
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIDAN Shawari, Gym/Physical Fitness Center, Kaduna, Kaduna.
ASSALAMU ALAIKUM JAMA'A KUFITO MU TATTAUNA ,
Wai mekuke gani agameda mulkin Nigeria, kuma Ina masu cewa Sai buhari haryanzu saishi din?
Hey people well come you to this blessed page
Assalamu alaikum jama'a babban dalilin da yasa muka bude wannan gida shine munyishine domin tattaunawa wato kowa zai iya fitowa Ya fadi albarkacin bakinsa musanman akan halinda muka tsinci kanmu aciki na rayuwa ayau dakuma irin shawarwarin da zamuyi daga bakinku MUNGODE
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
9098