Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Longar Deng Yùot, Abba Tarmuwa
Wuciciri United group
Football
Hala wucicciri United
Wccr 2
Napoli FC 1
16/06/2025
Up wucicciri United
masha Allah munbuga Wasa biyu Kuma dukka munsamu nasara
wucicciri Vs bizara 3_0
wucicciri Vs Kongo 2_0
Masha Allah Allah muna gdy dawannan nsr Allah yakaromana anan gaba
04/03/2025
Ranar lahadi kowa. Yazo filin alhudda hudda domin ganima idonsa
Janbore gala
Munai ma al ummar duniya barka da sabuwar shekara
Slm Masoya wucicciri
22/06/2024
Wccr united
16/04/2024
SHUGABAN KA$AR J0RDAN YAYI ABlN KUN¥A
Lokacin da Gwamnatin lran ta bada sanarwa zata kaiwa l$ra'iIa harín màkamai masu Iinzami, makàman dole sai sun wuce ta sararin samaniyar Kasar J0rdan kafin su isa cikin l$ra'iIa
Shugaban Kasar J0rdan Sarki Abdallah II a matsayinsa na Mu$ulmi anyi zaton zai bawa Ka$ar lran iznin keta sararin samaniyar Kasar, amma da yake akwai jinín ¥ahúdu a jikinsa sai yaki, har ma ya gargadi lran, sannan ya bawa Æmúrka iznin jibge na'urorin kakkabe makamai masu Iinzami domin kar lran ta yiwa surukansa ¥ahúdawa hari
Wasu daga cikin makàmai masu Iinzami da lran ta harba an kakkabo su ne a cikin Kasar J0rdan, amma duk da haka sai da lran tayi sabotaging radars frequency na Anti-missile defense system wanda Am£rika da l$ra'iIa suke gadara dashi, makaman s**a isa inda aka aikasu
Jama'a zamu fahimci cewa Sarki Abdallah na J0rdan yafi kaunar 'yan uwan matarsa ba¥ahudíya Rania akan 'yan uwansa Musulmai kenan, to hakika wannan abin takaici ne matuka wanda ba za'a manta da shi ba, kuma mutunci da darajarsa ya zube kasa warwas
Shiyasa l$ra'iIa bata tashi mamayar Ka$ar FaIa$dínu ba sai da ta tabbatar ta gurbata shugabannin Kasashen Larabawa dake kusa da ita, ta basu matansu ¥ahudàwa s**a aura, hatta shi kansa shugaban FaIasdínawa Mahmud Abbas matarsa bà¥ahudi¥a ce, domin su bata mafaka ta aikata ki$an kiyashinta ga Mu$ulmi
lran tace harin da ta kaiwa l$ra'iIa na gargadi ne, idan l$ra'iIa ta kuma yin wani ganganci zata ga abinda bata taba tsammani ba
Harin ya girgíza shugabannin nahiyar Túrai wanda suke taimakon t@'addàncin l$ra'iIa har sai da s**ayi taron gaggawa domin daukar mataki wai akan lran
To ko ba komai mun gode wa lran, domin ta share mana hawaye, ita kadai ta girgiza taron 'yan t@'addàn duniya masu kulla makirci ana ka$he Mu$ulmai, wannan ya daga darajar Kasar lran a idon duniya gaba daya
Yaa Allah duk inda wani Bà¥ahud€ yake a duniya Ka hanashi $ukuni da kwanciyar hankali, Ka tarwat$asu tare da masu goyon bayansu
28/03/2024
Sunanshi Ustaz Ebit Lew, ina yawan ganin bidiyoyinshi a nan Facebook yadda yake Da'awah da taimakon mutanen da suke cikin mayuwancin hali tare da sakasu a jiki da jawosu cikin addlinin musvlunci.
Ina kyautata zaton dan kasar Malaysia ne, amma yakan ziyarci kasashe da dama lungu da sako na wurare don ya taimaki mutanan da suke cikin mayuwancin hali tare da jawo ra'ayin su zuwa cikin addlinin musvlunci ta sigogi iri-iri.
Bansan wace irin aqida yake akai ba, ina kuma matukar mamakin yadda naga yake kashe makudan kudade a irin wa 'yan nan taimakon da yake yi, kusan duk bidiyoyinshi da nike gani nashi, kashi 90 duk na ziyartar wurare da taimakawa wa 'yanda suke cikin mayuwancin hali yake yi.
Zuciyata tana raya mun cewa tabbas kodai hamshakin Attajiri ne ko kuma wasu manyan Attajiraine suke daukan nauyin Da'awar da yake yi, ko kuma wasu kungiyoyine suke daukar nauyi.
Kuma abunda yake kara burgeni dashi shine yadda yake salon Da'awar tashi dai-dai da yadda al'ummar wurin suke, wayayyan mutum ne kuma yana bi da salon zamani da dabaru na jawo hankalin makwabtanmu zuwa ga addlinin gaskiya.
Shin ko akwai wanda yasan tarihinshi, inason karin samun bayani akanshi?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Ang Lemu Wuciciri
Kaduna
ZARIA