11/12/2025
Congratulations 🍀🍀🍀
Gidan watso labaran wasanni kaitsaye aduniya
11/12/2025
Congratulations 🍀🍀🍀
11/12/2025
One word for Madrid coach
Today banker
Nottingham x2
Porto win
Lyon win
Real Betis x2
Stutgard win
Crystal palace win
Wish you luck 🍀
14/08/2025
Brighton tace ga abunda take bukata akan danawasanta wanda Man U kenima
14/08/2025
Sabon dan wasan Real Madrid Franco Mastantuono kenan yayinda yashiga gidan tarihin club din welcome to Madrid the champions blood 🩸
Real Madrid C.F.
Spain
Sky Sports Football
Labarin wasanni a Hausa
14/08/2025
He deserve it or no
Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
10/11/2024
Ipswich tabawa tottenham mamaki yayinda tadoketa da ci 2-1
10/11/2024
Manchester United na ƙara haɓɓaka da kuma cigaba da rayuwa mai kyau tun bayan tafiyar Erik ten Hag.
05/11/2024
Ranar Asabar: Rashin nasara a hannun Bournemouth!
Ranar Talata: Rashin nasara a hannun Sporting!
Pep Guardiola ya fara ɗanɗanar rashin nasara a hannun sabon Sir Alex Ferguson ɗin Man United tun kafin ya karɓi ragamar ƙungiyar.
05/11/2024
Anya man city zatakai labari kuwa rauni yatasata agaba
29/10/2024
A hukumance: An tabbatar da dan wasan tsakiyar Manchester City da kasar Spain wato Rodri a matsayin wanda ya lashe kyautar Ballon d'Or na 2024.