Tesla News

Tesla News

Share

welcome to my page ,you are blessed pls do well to follow me and share my videos🙏

02/07/2024

Ronaldinho ko Cristiano Ronaldo?

Neymar: "Cristiano Ronaldo."

â—Ź Layin Wasanni

01/07/2024

Arsenal ta tattauna da dan wasan PSV, Johan Bakayoko a makon da ya gabata. Gunners a yanzu sun fi kowacce kungiya dacewa su dauko dan wasan na Belgium a wannan bazarar.

Dan wasan mai shekaru 21 zai ba da tasirin da ake buƙata ga Gunners a kakar 2024/25,


â—Ź Layin Wasanni

30/06/2024

91' Harry Kane ya ƙara!

England 2-1 Slovakia

Layin Wasanni

30/06/2024

New WhatsApp group

Check comment 👇👇

29/06/2024

Wannan nasarar ce ta ba ƙasar ta Switzerland damar tsallakawa matakin na Kwata Fainal bayan ta doke masu riƙe da kambun gasar Italy da ci 2-0.

• Layin Wasanni

29/06/2024

Munbude sabon WhatsApp group
Check comment 👇👇

27/06/2024

Khvicha Kvaraskhelia ya karɓi rigar abun kwaikwayon sa a ƙwallon ƙafa, Cristiano Ronaldo bayan kammala wasan su.

• Layin Wasanni

24/06/2024

Wanne É—an wasa ne mafi munin fuska a cikin Ć´an wasan da kayi wasa da su?

Neymar Jr: “Maganar gaskiya nayi wasa da mutane marasa kyau da dama, amma cike da girmamawa zan zaɓi Vinicius Jr. Ina baka haƙuri Vini, Ina son ka, amma da wasa ne, kai mummuna ne amma da wasa nake.”

• Layin Wasanni

24/06/2024

Toni Kroos ya zo wasan na daren jiya na Jamus da jakar Real Madrid.

â—Ź Layin Wasanni

23/06/2024

An kammala ! Nacho ya bar Real Madrid, zai koma Al-Qadsiah ta Saudiyya.

Ya riga ya kammala gwajin lafiyarsa, kwantiragi har zuwa Yuni 2026.

Nacho zai yi bankwana da Real Madrid bayan shekaru 23 bayan ya zama kyaftin din kulab din da ya daga gasar zakarun Turai karo na 15.


â—Ź Layin Wasanni

22/06/2024

Kada kayi wasa da wannan mining din 👇👇

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Mai Anguwa
Kaduna
0000