Hala Madrid Farin Gida

Hala Madrid Farin Gida Sahihan labaran Real Madrid da yaren Hausa.

❤️‍🩹☝🏾 Saƙon Vinícius Jr. ga magoya bayan Real Madrid!🗣️ “Zan dawo da ƙwazona nan ba da jimawa ba. Ba zan iya ci gaba da...
16/09/2026

❤️‍🩹☝🏾 Saƙon Vinícius Jr. ga magoya bayan Real Madrid!

🗣️ “Zan dawo da ƙwazona nan ba da jimawa ba. Ba zan iya ci gaba da rasa irin waɗannan damammaki da yawa ba…”
🔥 “Lahadi, akwai ƙari a gaba. Hala Madrid!” — Vini Jr. ya wallafa. 🔜
A fili yake cewa ɗan Brazil ɗin ya ji haushi sosai saboda damar cin ƙwallon da ya rasa a wasan. 😩⚽

Hala Madrid! 🤍👑

Yanzu a kwallon da Madrid take yi, irin wannan kwallon da Carlos Espí yaci jiya kokuma ince yake ci mana irinta✅💯Sau dad...
16/09/2026

Yanzu a kwallon da Madrid take yi, irin wannan kwallon da Carlos Espí yaci jiya kokuma ince yake ci mana irinta✅💯

Sau dadama duk damarmakin da muke zubarwa wanda zakuji bayan an tashi muna cewa Yakamata muci 5 da bamu zubar da damarmakin mu ba🙂✅

To wannan kuskuren zubar da damar irin tace wacce idan an sako Carlos Espí shikuma yake gyara kuskuren, yanzu wannan kwallon da yaci da ace bai shigo ba zai yi wuta kaga gurin akwai wani player yana jiran a masa passing kamar yadda ya jira mbappe yayi masa, domin Natural Striker ne already yasan gurin zaman sa, mu kuma idan babu shi sai mbappe da Vinícius to a wannan Tsarin fa babu wani natural Striker kawai haukan su suke mana ❌🚫👌

Shiyasa ni indai a tsari nane wlh gwara Attacking din mu ya kasance kamar hh👇

MBAPPÉ ESPÍ DIOMANDE

Bani da dana sani ko kaɗan akan wannan attacking din nasu✅💯🔥

Yan Diomande’s incredible performance shows up in the stats too. 🤯🇨🇮🔥The Real Madrid star recorded the BEST dribble succ...
16/09/2026

Yan Diomande’s incredible performance shows up in the stats too. 🤯🇨🇮🔥

The Real Madrid star recorded the BEST dribble success rate, proving just how difficult he was to stop every time he took on his man. ⚡️⚪️

What a talent, Yan!! 🌟

Mun sallamesu thanks you Carlos Espi
15/09/2026

Mun sallamesu thanks you Carlos Espi

15/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nura Bala Dabo, Ahmed Aliyu, Aminu Isah Sulaiman, Yusif Iddrisu, Hayatu Junaidu, Vic Opara, Dan Malam, Lukkuman Abubakar Chakai, Rufa'i M Mai Sukola, Itxs Ahmad Muhammad, Hussaeni Aliyu, Muhammad Abubakar, Salisu Adamu, Aliyu Alhaji Salisu, Tyson Jason, Ikechukwu Ezeh, Abubakar Sadiq Wade, Bello Shaaibu, Mustapha Hassan, Nura Yusuf, Alhajiji Abubakar, Aminu Lawan O Fulatan, Hudu Abdu, Kasimu Immamud Daud, Itz Hixbullah Yusif, Umar Mendulningi, Jermilun Jiddan Dan-bayangari, Mam Bash, Saifullahi Abdullahi, Hudu Maharazu Isah, Fahat Abdulrahaman, Adamu Sani Shehu, Mallam Sheking, Meturare Nasir, Jibrin Yakubu, Musa M Dorayi, Yunusa Mahmud, Ibrahim Ya Ku Bu, Risilanl Adamu, Luka Ivković, Awwal Hmd, Uban Duman Bukkuyum, Star Boy Marwa, Musa Sa'eed Talle, Umar Jihaad Sokorruu Mararaa, Babangiss Bangiss, Barwee Barwee, Kamala Aminu, Hamisu Abdullahi Chakas, Abdullahi Abubakar

Antafi half time muna cinsu 2 : 0
15/09/2026

Antafi half time muna cinsu 2 : 0

Diomande yayi assist nashi ta farko
15/09/2026

Diomande yayi assist nashi ta farko

Hanya bakyau.
15/09/2026

Hanya bakyau.

🚨🚨 Real Madrid XI vs Elche:🧤 Courtois🛡️ Trent – Konaté – Huijsen – Cucurella⚙️ Tchouameni – Valverde🎯 Diomande – Arda Gü...
15/09/2026

🚨🚨 Real Madrid XI vs Elche:

🧤 Courtois
🛡️ Trent – Konaté – Huijsen – Cucurella
⚙️ Tchouameni – Valverde
🎯 Diomande – Arda Güler – Vinícius Jr.
⚡ Mbappé

Harna fara tausayin yarannan.
15/09/2026

Harna fara tausayin yarannan.

Address

Kaduna
811104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hala Madrid Farin Gida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category