Fc Kandahar United

Fc Kandahar United The Stars

🔥🔥🔥 Today evening.
23/08/2026

🔥🔥🔥 Today evening.

Alhamdulillah 💪💪💪 Muna farin cikin sanar da ku cewa mun samu nasarar tsallakawa zuwa wasan Ƙarshe (Final) na HABU GWAFSO...
17/08/2026

Alhamdulillah 💪💪💪 Muna farin cikin sanar da ku cewa mun samu nasarar tsallakawa zuwa wasan Ƙarshe (Final) na HABU GWAFSO CUP. Bayan doke Sarawa United da ci biyu da nema a wani wasa mai ƙayatarwa da muka buga a yammacin wannan Litinin.

16/08/2026

Big shout-out to my newest top fans! Auwerl Ja, Khâmäl HI, Ismail Hassan Alkali, Tasiu Saleh

Thank you 🤝🤝

WATA NASARAR🔥🔥 Yan Wasan mu biyu sune na ɗaya dana biyu a jerin sunayen wadanda s**a fi zura kwallo a matakin rukuni na ...
16/08/2026

WATA NASARAR🔥🔥 Yan Wasan mu biyu sune na ɗaya dana biyu a jerin sunayen wadanda s**a fi zura kwallo a matakin rukuni na gasar HABU GWAFSO CUP.👇

🔥🔥🔥 We remain unbeaten, group stage Passed, look at the point 👇
13/08/2026

🔥🔥🔥 We remain unbeaten, group stage Passed, look at the point 👇

🔥🔥💪💪Alhamdulillah Munyi Nasara a wasan mu na farko a Gasar HABU GWAFSO CUP, Muna fatan Allah ya karo Mana.Magoya baya sa...
31/07/2026

🔥🔥💪💪Alhamdulillah Munyi Nasara a wasan mu na farko a Gasar HABU GWAFSO CUP, Muna fatan Allah ya karo Mana.

Magoya baya sai daku.

30/07/2026
Alhamdulillah bayan kammala murnar Lashe gasar KAFA CHAMPION da mukayi a ksrshen mako da ya gabata. Gobe zamu za'a Bude ...
30/07/2026

Alhamdulillah bayan kammala murnar Lashe gasar KAFA CHAMPION da mukayi a ksrshen mako da ya gabata. Gobe zamu za'a Bude wata sabuwar gasar ta HABU GWAFSO CUP 2026 Inda da mu za'a bude wannan gasa da tawagar Dan Dalla Fc.

Muna fatan Allah ya kara bamu Nasara.

Karin Rumbun hotuna a cigaba da murnar Lashe Gasar KAFA CHAMPION da mukayi.
25/07/2026

Karin Rumbun hotuna a cigaba da murnar Lashe Gasar KAFA CHAMPION da mukayi.

Address

SLUK Road, Behind Science Sec. Sch. Kafin Hausa
Kafin Hausa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fc Kandahar United posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share