Barcelona news football

Barcelona news football

Share

Barcelona

30/04/2026

🎩 Pedri ya karɓi kyauta daga hannun FIFPRO a matsayin ɗaya daga cikin ‘yan wasa 11 mafi kyau na kakar 24/25

30/04/2026

🚧 Sabon cigaba a Camp Nou!

❗️Barcelona ta fara saka manyan karafan ginshiƙai domin tallafawa sabon rufin filin wasan Camp Nou.

🔧 Ana sa ran fara aikin rufin gaba ɗaya zuwa ƙarshen kakar 2026/2027, kuma aikin zai ɗauki akalla watanni 4.

🏟️ Haka kuma, ana sa ran kammala ɓangare na uku na kujerun filin zuwa watan Satumba, wanda zai ƙara yawan masu kallo zuwa kusan 70,000!

🔥 Wannan na nuni da cewa Camp Nou zai dawo da ƙarfi fiye da da!

[Via: Mundo Deportivo]

30/04/2026

🚨🔥| DA ƊUMI-ƊUMI: Ansu fati na son zama a AS Monaco na din-din-din.🇪🇸

— Catalunya Radiyo 🗞️

30/04/2026

🚨🚨🚨 DIARO SPORT 🗞️ 💣

Idan Marc Casadó ya bar kulob ɗin a wannan bazarar… ✅

za a maye gurbinsa da Tommy Márquez a ƙungiyar farko. 👀

30/04/2026

🚨🚨🚨 DA ZAFI-ZAFI 💣

Mafi kyawun mai tsaron raga a duniya, Joan García…

✅ An zaɓe shi cikin tawagar mafi ƙyau na kakar wasa a La Liga 👑♥️🧤

30/04/2026

🛡️ Barcelona na cigaba da nuna karfi a baya!

⚔️ A wasanni 15 na La Liga da haɗin gwiwar Cubarsí da Martín, Barça ba ta taɓa shan kashi ba!

🚫 A cikin waɗannan wasannin, sun bari kwallaye 9 kacal—wato kusan 0.6 a kowane wasa. Garkuwa ta gaske! 🔥

🧤 Haka kuma, sun yi clean sheet sau 14 a gasar, kuma a cikin 9 daga ciki, Cubarsí da Martín ne s**a jagoranci tsaron baya.

💬 Wannan haɗin gwiwa dai na zama ginshiƙi mai ƙarfi ga Barça!

[MARCA]

30/04/2026

🚨🚨🚨 Carlos Monfot 🗞️

FC Barcelona na tunanin buga wasan sada zumunta a Nairobi da Liverpool FC domin rufe rangadin bazarar (wasan ƙarshe na friendly). 👀💯💪🏼

30/04/2026

Shin raunin Lamine Yamal zai iya shafar gurbinsa a sahun farko na Spain a gasar cin kofin duniya?

Luis de la Fuente: “Kamar misalin Dani Olmo ne. Ya zo gasar Euro yana fama da rauni, kusan ma mun cire rai da shi, amma daga baya ya zama jigo a gare mu a gasar.

“Shi ne wanda yafi kowa zura ƙwallaye, kuma ya bayar da fasin mai muhimmanci ga Merino, sannan ya fitar da ƙwallon da England s**a kusa zura mana a raga...ya san cewa zamu iya cire shi daga cikin tawagar, amma sai muka yanke shawarar dakatawa, kuma hakan ya yi matuƙar amfani.”

30/04/2026

Joao Pedro na ɗaya daga cikin ƴan wasan da Barcelona ke sanya idanu akan su idan har s**a rasa Julian Alvarez, rahotanni da dama ne s**a tabbatar da haka.

Sai dai, a halin yanzu Chelsea basu da shirin siyar da ɗan wasan na ƙasar Brazil, kuma zasu yi duk mai yiyuwa domin ci gaba da ajiye shi.

Photos from Barcelona news football's post 30/04/2026

Leo Messi ya gana da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta (Cornellá) wato kungiyar da ya mallaka a yanzu:

"Sannun ku. Ina so in gabatar da kaina ne in ce muku barka da warhaka, domin ku san cewa mun zo wannan matakin ne domin ci gaba, kuma mu tallafa muku da duk abin da kuke buƙata. Muna farin ciki da wannan sabon tsarin aikin."

30/04/2026

Labari: Ana sa ran Roony zai bar Barcelona a wannan bazarar.

Za a jira a gani ko a aro ko kuma a yarjejeniyar dindindin, amma ɗan wasan yana son samun ƙarin lokacin buga wasa, wanda ba zai samu ba, saboda Lamine Yamal ba dan wasan jira bane.[ ]

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Alnsar
Kano
A