21/06/2024
Abba Ibrahim ya'u
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Ibrahim ya'u, Football Stadium, Kano.
21/06/2024
21/06/2024
AREWA A YAU ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Duniya ina zaki damu a yau Arewa ta zama kufai ta wani fuska kamar ƙwata jini ne ke wucewa kamar ruwa ba'a ɗauki rai a bakin komai ba.
Ni musulmi ne nasan ƙaddara kuma nakan ɗauketa a duk sanda tazo haka zalika akance babu wanda yafi ƙarfin gwabnati sai allah amma a yau wasu tsagerun mutane a kasar nan sun haba mutane saqat babu gaira babu dalili.
A safiyar yau muka tashi da alhinin ganin wani mummunar hoto mai motsi (video)inda mukaga yadda ake azabtar da yan uwanmu ragowar fasinjojin jirgin ƙasar gwabnati daga kaduna zuwa abuja ake yimasu.
Innnlalilahi wa'inna'illahirrajiun abun ban tausayi duka rashin tunani wanda malam bahaushe kance duka (dawa) kowa ka samu 😠suna kuka suna neman dauki.
Haka zalika ɗjiya da misalin ƙarfe 3:45 na yamma nan muka ƙara cin karo da wani mummunar ta'addanci a yankin JIBIYA ɓangaren jahar (KATSINA) ina akan hanyar su aka kashe direban tare da jikata wasu fasinjojin.
Gwabnatin kasar nan haka zaku zuba idon ko ince haka zakuyi na mujiya kuna kallon ana mana kissa farin É—ango a yankin arewa babu gaira ba dalili.
Kusani mulki da kuke allah ne ya baku kuma zai iya amsa a duk sanda yaga dama kuma zai tambayeku yadda kuka gudanar ðŸ˜.
Allah ya bamu dauwamamman zaman lafiya a ƙasa baki daya amin.
Abba ibrahim ya'u yaura
allah kasa mu gama da duniya lfy
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Website
Address
Kano