IMASH Beauty and Art Gallery
Is all about beauty products and fashion
Yan'uwa Kar a manta da azkar din yammaci
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Buhari Uregi, Maimuna Garba, Maryerhm Mouh'md Nerhseer, Sani Binta, Yahaya Dagari, Zainab Haruna Barakallah fikum ππ
Gskyr magana ya zama dole mu gyara wasu dabi'un mu dayawa Kafin mu samu sassaucin da muke nema wajen ubangiji, akwai abubuwa da yawa da mukeyin ko in kula dasu kuma zasu iya samu cikin fishin ubangiji, yanzu ace yarinya budurwa ta rika dagawa uwarta hannu tareda yi mata tsawa a t**i kamar kawarta, harda harara Babu kunya babu tsoron Allah, kaii Allah ya kauta ya shirya mana zuri'a, ga Mata yanzu ba karama ba babba sai suyi wani balance a gefen Keke napep( a daidaita sahu), yanzu wannan shine dai daita sahun da akace kuyi? Shi Mai machine din baiji tsoron Allah ba kema haka, babu Wanda zai yiwa wani fada, kuma kunsan Sarai ba muharraman juna bane ku π€ to Allah ya Kara shiryar damu Kan hanya madai daiciya.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummar Halliru Abdullahi, Rahama Ibrahim, Fatima Abubakar Yunusa, Aisha Abdullah, Shuaibu Isah Barakallah fikum ππ
Ya Allah Kai Mana maganin duk abunda yake nema yafi karfinmu, Allahumma Dammir a'ada addeenπ€²
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummar Halliru Abdullahi, Rahama Ibrahim, Fatima Abubakar Yunusa, Aisha Abdullah, Shuaibu Isah barakallah fikum π
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Rabiu, Hafsat Usman Umar Barakallah fikumπ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano