Fadil Sports

Fadil Sports

Share

Labaran Wasanni Da Dumi-Duminsu @fadil Sports📰🚨

16/08/2025

Fadil Sports

28/10/2024

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami mai horas da 'yan wasan ta Erik Ten Hag nan take.




28/06/2024

A kowacce rana ayyukan alkhairi abun so ne, amman aikin alheri a ranar Jumu'a abubuwane na musamman masu tarin falala.

A karanta sannan a dage da salatin Mazo SAW.






22/01/2024

Equatorial Guinea 🇬🇶 ta doke masu masaukin baƙi daci hudu da nema (4-0)

Shin Ivory coast 🇨🇮 zata tattara nata inata ta koma gida ne ko zata zauna a gida ne





02/01/2024

Daga Derby County a gasar Championship da DC Utd a gasar MLS zuwa ga kungiyar kwallan kafa ta Birmingham seda ya dangana ko wacce kungiya zuwa kasan teburi a cikin shekara biyu kacal
Zamu iya cewa dai Rooney ya zama jagoran tafiya da baya da baya a matsayinsa na Maihoraswa.

Yanzu dai batum da ake tuni Birmingham City FC ta sallameshi.



゚viralシ

26/12/2023

Get ready.........
We are coming back stronger than ever Inn Shaa Allah 💪

13/09/2023

Wa ka sani wanda ya fishi dadewa ..?

Ya bugawa kasarsa wasa 137

Shekararsa 43

Ya fara wasa yana da shekara 17




12/09/2023

ya amince da sabuwar yarjejeniyar hukumar kwallon kafa ta Najeriya, kwanaki kadan kafin wasan karshe na neman shiga gasar cin kofin Afrika da s**a lallasa Sao Tome and Principe da ci 6-0.

Daga cikin yarjejeniyar da akai dashi ya yadda ya rage kudin albashinsa na dalar Amurka 70,000 zuwa $50,000

Fadil Sports
Ahmed Musa MON

12/09/2023

A ganinka wace kungiya ze koma

18/07/2023

Haba cin yayi yawa inama lefin 7 din 🥴🤌🏼

Fadil Sports

05/07/2023

Shuganan k*k ta PSG - Paris Saint-Germain Nasir Al-Khelaifi ya bayyana cewa kodai dan wasa Kylian Mbappé ya tsawaita Kwantiraginsa nan da sati daya ko biyu ko kuma su sashi a kasuwa…..

Dan bazasu lamunci barinsa ya tafi a kyauta ba a karshen sabuwar kakar wasanni

Fadil Sports
Real Madrid C.F.

Photos from Fadil Sports's post 11/06/2023

Cika aiki Erling Haaland a kakar wasanninsa ta FARKO a Premier League.

✅kuna ganin ze lashe kyautarBallon d'Or ko kuwa..?

Gadai nasarorin daya samu ✨

• Premier League winner🏆
• Epl Golden Boot Winner 👟
• Epl Player of the Season 🥇
• Epl Young Player of the Season🎖️
• FA Cup winner 🏆
• Champions League winner 🏆
• UCL Golden Boot winner 👟

Fadil Sports
UEFA Champions League

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00