Daga Gida Hausa News

Daga Gida Hausa News

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daga Gida Hausa News, Sports, Bichi local government, Kano.

07/03/2026

SAKON BARDAN B**HI #

02/03/2026

GIDAJE DUBU BIYU A KARAMAR HUKUMAR B**H.

28/02/2026

Baxa Mubar jagoraba cewar Dan gwagwarmaya.

27/02/2026

Dan gwagwarmaya yace Kwankwaso akeyi ba Abba gida-gida ba

27/02/2026

Da ka zauna da munafiki gara ka zauna da barawo cewar malam mustapha dan gwagwarmayar kwankwasiyya.

26/02/2026

DA DUMI DUMINSA.

TALLAFIN KUDI:- tallafa wa al’umma a watan Ramadan, Hadiyatullah Garzali Bichi ya raba kyautar kuɗi ga ‘yan gwagwarmaya shida (6), inda kowannensu ya karɓi naira dubu biyar (₦5,000).

Wadanda s**a amfana da tallafin sun bayyana matuƙar jin daɗinsu tare da godewa mai bayar da gudummawar bisa karamcin da ya nuna musu, suna mai cewa wannan shi ne karo na farko da aka gudanar da irin wannan tallafi a gare su.

Sun kuma yaba wa DSP Barau I. Jibrin bisa goyon bayan da yake bai wa matasa, tare da jaddada cewa irin wannan ƙoƙari na ƙarfafa zumunci da taimakon juna a tsakanin al’umma.

Haka zalika, an miƙa godiya ga Commissioner Abdullahi Salisu Maisudan da Kabir Bagudu bisa gudummawar da suke bayarwa wajen ci gaban al’umma, inda aka ce suna ci gaba da nuna jajircewa wajen hidimtawa jama’a.

Masu cin gajiyar tallafin sun yi addu’ar Allah Ya saka wa dukkan masu hannu a cikin wannan alheri da mafificin lada, tare da fatan zaman lafiya da ci gaba ga jam’iyyar APC da kasa baki ɗaya.

Wadanda s**a amfana da tallafin sun haɗa da:

Usman Usaini Clever Bichi
Kabir Abubakar Bichi
Comrd Abdullahi Bichi
Musa Bichi
Mansoor Lucas
Real Verbs New

25/02/2026

SPONSORED

A madadin Abdullahi shaaibu katanas al'ummar mazabar Kau-kau suna Mika sakon gdy ga Dan majalissar tarayya na karamar hukumar bichi hon Abubakar kabiru Abubakar bichi abisa raban shinkafar axumi.

Photos from Daga Gida Hausa News's post 24/02/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Allah Ya yi wa Hajiya Rakiya rasuwa a daren yau. Za a gudanar da jana’izarta gobe da safe akan Hawa da misalin karfe 9:00 sf.

Marigayiyar ta kasance ƙanwace ga Aminu Zila.

Allah Ya gafarta mata, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, Ya kuma ba iyalai da ’yan uwa haƙurin jure wannan babban rashi.”

23/02/2026

An fitar da jadawalin sunayen shugabannin mazabu goma sha ɗaya (11)

23/02/2026

Sponsored

Ina Taya shuwagabanin jam'iyar A P C na mazabar badume da murnar samin matsayi a karo na biyu.

22/02/2026

GAYYATAR ADDU’AR BAKWAI

Ana sanar da al’umma cewa za a gudanar da addu’ar Sadakar Bakwai (7) na marigayi Zeeladaini nagode.

Addu’ar za ta gudana ne ranar Litinin, 23 ga Fabrairu, 2026, a gidansu da ke Dandushe.

Allah Ya jikansa da rahama,
Ya gafarta masa kurakuransa,
Ya sanya Aljanna ta zama makomarsa. Amin.

20/02/2026

SPONSORED

Sanarwa da Neman Goyon Baya
Hon. Jamilu Abdullahi (Mai gidan bulo) yafoto takarar kujerar ma'ajin jam'iyar A P C na jahar kano.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Bichi Local Government
Kano
NO2