Abubakar AK

Abubakar AK

Share

My name Is abubakar Aliyu Abdullahi I'm from kano state Nigeria. we combine things like this.👇👇

Photo editing
Poster
Logo

And Others.

Please Don't forgot to follow me.

12/01/2025

Kai ammafa kafcen nan yayi kyau sosai ❤️

12/01/2025

Gaskiya kafcen nan yayi kyau sosai ❤️

08/01/2025

Part 1 indian hausa

@

03/01/2025

Shamsiyya barauniya wacce asirinta ya tonu bayan yiwa dubban mutane satar waya 🤔

ALLAH UBANGIJI YASA MUFI KARFIN ZUKATANMU 🤲

Junior Bukari JuniorShafson Abubakar Ggr Beri Sageer Abdul Kabeer Nura Menaje Sheka Naziru Abubakar Sha Aibu Abdullahi Haruna Kiyawa Fadila H Aliyu Nasiru Salisu Zango BBC Hausa

02/01/2025

Daga karshe dai shamsiyya ta bayyana 🤔

31/12/2024

• Duniyarda za'a barta me yakawo haɗama

• Rayuwarda zata qare ina wani farinciki

• Ana Sauraren Mutuwa ina wata walwala

• Jikinda zai zama gawa me ya jawo girman kai

• Akarshe da Makomarsa kabari me zai sa Alfahari

• Wanda duk ya manta da waɗannan, A ina ya bar hankalinsa

• Idan ka turashi domin yan uwanka su karanta su karu, wace hasara kayi?

• Allah yasa muyi kyakkyawan karshe Ameen, idan Alqiyama ta tsaya Allah ya tashemu tareda Manzon Allah (ﷺ)

24/12/2024

For sale 100k naira kawai 🤔

23/12/2024

Manchester united vs Bournemouth 4k video

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano