FC Gurjiya United

FC Gurjiya United

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FC Gurjiya United, Sports Team, layin primary kofar Yamma Gurjiya, Kano.

Gurjiya United Gungiyar kwallon kafa ce da take da tarishi me tarin yawa Kuma wannan gungiya wadda take a Garin Gurjiya dake karamar hukumar Bunkure a Garin Kano

03/05/2026

Thanks You our able Chairman Muhammad Isma'il we really appreciate ✊❤️

19/04/2026
19/04/2026

Wanne fata kkewa Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars a yammacin yau ?

19/04/2026

Congratulations to Real Sociedad

26/03/2026

GURJIYA WARD GALA COMPETITION 2026

Yau insha Allah akwai semi final tsakanin KANO PILLARS FC da KATSINA UNITED FC a filin wasa na Gurjiya united da misalin Karfe 4:30 na yamma.

Note: wannan sunaye na Kano pillars da Katsina United da sauran club na premier na Nigeria anyi amfani dasu a gasar domin kishin league na gida Nigeria.

29/01/2026

🔴 MATCH DAY⚪️

🆚 Old Valencia
🕗 4:30pm
🏟️ Gurjiya United Football Field

22/01/2026

FULL TIME

Gurjiya United 2:0 New Star Bnk

Dan Ya'u⚽️
Raja ⚽️

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Layin Primary Kofar Yamma Gurjiya
Kano