Arsenal AREWA FANS

Arsenal AREWA FANS

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arsenal AREWA FANS, Kano.

12/06/2025

update update update.
A ina aka tsaya a transfar en wasan da arsenal take zawarci ne?Benjamin sesko,Julian Alvarez, Martine zubimendi, Nico Williams,rafael leao, RODRYGO, Victor GYOKERES.

Anrufe transfa window ranar talata qarfe 7 na dare za kuma abude ranar litinin 16 ga watan nan na June, a sakamakon gasar kopin club world cup da aka fara a qasar amurka.

a baya dae kowa yasan Kungiyar arsenal din dae ta kasance acikin bizi wajen zawarcin en wasa

amma tafi mai da hankali a kan Dan wasa BENJAMIN SESKO ganin ankusa cimma matsaya.

akwana kwanan dae sesko din yaki amincewa da tayin da Saudia Arabia s**ai masa ganin an kusa cimma matsaya tsakanin sa da ARSENAL.

MIKEL ARTETA din dae ya na so ya qara karfafa team dinsa ta hanyar zawarcin wasu en wasan musamman en gefe irin su NICO WILLIAMS da RODRYGO.

RODRYGO din dae daf yake da barin REAL MADRID amma bamusani ba ko sabon Koch din REAL MADRID din wato xabi alonso zai yi amfani da shi ba.

Wai ko SESKO DIN NAN ZAI YI MANA KUWA ?

07/06/2025

Arsenal ta tabbatar da sayarwa kungiyar kwallon kafa ta lazio dan wasan ta wato Nuno Tavares a mataki na din din din.
shin me zaku iya cewa akan wannan ciniki na dan wasa ?

05/06/2025

Martin Zubimendi ya rattaba hannu kan duk wasu takardu na komawa Arsenal, inda ake jiran gwajin lafiyarsa, bayan zamansa da tawagar kasar Spain. 🇪🇸 Yayin da aka yi yarjejeniyar yadda ya kamata, Real Sociedad ta bukaci a kammala ta a watan Yuli. Dalilin shi ne kudi: tare da asusun La Real da ke shirin shiga cikin sabuwar shekara ta kudi a wata mai zuwa, za a ba da ribar da aka samu daga siyar da Zubimendi a ƙarƙashin lokacin 2024/25, wanda zai ba su ƙarin sassauci don ciyarwa. Ana sa ran sanarwar a karshen watan Yuni ko farkon Yuli.
zai taimakemu kuwa?

05/06/2025

Arsenal na da niyyar marawa Mikel Arteta baya a kasuwar musayar 'yan wasa, ta hanyar kawo Nico Williams ko Leroy Sané. Sky Sports

03/06/2025

Bara muga en na haqiqa.
Wannan waye haka tare da ? 😃 😀 😃

Photos from Arsenal AREWA FANS's post 01/06/2025

RAFAEL LEAO ya aika wa ARSENAL SAKON SIRRI.

Dan wasa rafael leao ya aukiwa arsenal sakon sirri a inda ya bayyana hakan a daya daga cikin shafukansa na sada zumunta.
Dan wasan me shekara 25 na son barin akasuwar banan nan na cinikayyar en wasa sabida MILAN din sun Gaza kai bantensu zuwa kowani irin gasar ajin kwararru na badi wato(all European competition)ba champions league ba UEFA ba conference league. a inda s**a kare gasar SERIE A ta bana a mataki na takwas(8).

kwanturagin leao dae zai qarene a shekara ta 2028.
leao ba buga wa ACMILAN wasa 34 a serie A abana.kuma ya zura kwallaye 8 kuma ya taimaka anzura kwallaye 10.

duk da wannan namijin qoqarin da yayi.hakan Bai sa ACMILAN DIN sun fito a ko wani gasar European league ba. du ukun.wato champions league,uefa league da kuma uefa conference league ba.

kamar yadda jaridar ta wallafa andrea Berta da leao din sun gana a watan daya gabata a inda Berta din yake nuna matuqar sha'awarsa na daukar Dan wasan zuwa EMIRATE STADIUM.

AMMA SHIN KUNA GANIN ARSENAL TANA BUQATAR IRIN WANNAN DAN WASAN KUWA?

31/05/2025

Ga masu cewa ARSENAL basu taba daukar koping EUROPA BAH.

Kaine bakasan tarihi ba.

Wannan shine cup winners cup .Wanda a yanzu akafi saninsa da EUROPA LEAGUE.

An buga final dinne tsakanin ARSENAL DA A.S PARMA ta Italy a 1994 .
Anbuga wannan wasan ne a Copenhagen stadium dake Denmark. a inda ARSENAL din ta doke A.S PARMA da ci daya me ban haushi (1-0). ALAN SMITH shine Wanda ya zura kwallon.

Bara muga wa'enda tarihin nan ya burgesu a comment section

31/05/2025

TSOHON DAN WASAN ARSENAL KUMA ALLON RANTSUWAR ARSENAL WATO THIERRY HENRY YACE "Julian Alvarez shine cikakken Dan wasan gaba wato(STRIKER ) a wannan zamanin .kuma indai ta ra'ayinsane shine Dan wasan gaban da ARSENAL din yakamata ta dauka.
Ga cin bugun tazara(free kick),ga kuma iya riqe kwallo,gashi baya gajiya.kai ya iya komai.wannan shi ake kira da complete striker .
gaskiya shi ya kamata mu dauka .
AMMA ME KUKA GANI?

30/05/2025

BUKAYO SAKA ya fito ya bayyana ma ARSENAL da magoya bayanta cewa zai Bawa wannan kungiyar ta ARSENAL rayuwarsa da lokacinsa .
yace wasa farin girki yanzu aka fara..

wani fata kuke yi ma STARBOY DIN?

28/05/2025

Murna! Murna!! Murna!!!
ARSENAL da REAL SOCIEDAD sun cimma matsaya kan cinikin Dan wasan tsakiya wato MARTIN ZUBIMENDI akan pan miliyan 51(£51)

amma haryanzu arsenal sunfi maida hankali a kan siyo Dan wasan gaba wato STRIKER.
zunimendin dai zai yi gwajin lafiyarsa a Spain din kwanan nan kafin cinikin ya kammala.
shi dai zubimendin dama can arsenal din sun dade suna zawarcinsa.

jorginho kuma ya tabbatar wa arsenal zai bar kungiyar Idan konturaginsa ya qare a qarshen watan June din wannan shekarar ta 2025.

27/05/2025

Arsenal sun shiga mataki na karshe wurin tat'taunawa da Thomas Partey akan sabunta kwantiraginsa da kungiyar.

Dukkanin kungiyoyin biyu suna da kwarin guiwa wurin akan zasu cimma matsaya. Amma fa ni nafi yadda da Partey Sama da kowa a tsakiyyar ARSENAL.
AMMA KU FA MEYE RAAYINKU

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano