yankaba_legend

yankaba_legend

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from yankaba_legend, Horse Riding School, Nassarawa, Kano.

13/08/2024

Akwai yiwuwar mutane Su Fara faduwa, idan suna Jin abubuwan da Dan Bello yake bayyanawa, don akwai Wanda aka kunna masa yasa kuka, shiyasa nake cewa alamarin wannan kasar akwai abun mamaki, saboda abun babu ilimi babu tausayi babu tsoron Allah ko kadan wannan mulkin iya duniya ne

10/08/2024

Kai jama'a wai ina hankalin shugabanni yake tafiya, idan s**a aikata wani haukan ko Wanda Bai taba yin karatu ba bazai aikata haka ba, kaga ya tsufa amma tunanin mutuwa

10/03/2024

Alhamdulillah, Allah ya sake dawo damu wata Mai alfarma Allah yasa muna cikin yantattun bayi, zanyi Wani dan Jan hankali da muyi kokari muyi yaki da zuciyarmu akan wadan abubuwan

1. Gujewa yawan zaman majalisa wadda ba Allah zaa ambata ba
2. Gujewa alfasha ko kalami Wanda zai Sosa zuciyar wani
3. Gujewa kalle kalle a waya ko a talbijin Wanda ba abunda zai amfaneka
4.Gujewa yin gaaba ko haddasa fitina

Ina kira da muyi abunda zamuyi farin ciki dashi ranar gobe kiyama.

25/12/2022
17/01/2022

Muje gausi

20/08/2021

Jumuat Mubarak 🤲

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Nassarawa
Kano