Mujan Warriors FC

Mujan Warriors FC

Share

Football club page

Photos from UM Sport News's post 01/07/2025

🔥🔥🔥

31/05/2025

MUJAN WARRIORS FC

SAKON TAAZIYYA

A Madadin Kafatanin Shugabanni da Yan Wasa da Magoya BayaMuna meqa saqon Ta'aziyyarmu ga Yan Uwan wanda aka rasa
Tare da Meqa Saqon Ta'aziyyarmu ga Gwamnatin Jahar Kano Da Hukumar Wasanni ta jahar Kano tare da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jahar Kano da Kafatanin alummah jahar Kano bisa wannan babban rashi da muka yi

Muna roqon Ubangiji Madaukakin Sarki yayi musu Rahama
Allah ya kyautata namu zuwan Ameeen

07/04/2025

MUJAN WARRIORS FC ZATA DAWO DAUKAR HORO RANAR TALATA 8/4/2025

Kungiyar Kwallon Kafa ta Mujan Warriors Na sanarwar yan wasa da magoya baya cewa zata dawo atisaye a gobe talata a filin BUK Staff School
Kamar yadda aka saba

Fatan Nasara MWFC

Photos from Mujan Warriors FC's post 07/04/2025

Muna Farin Cikin Sanarwa Da Yan Wasa Da Magoya Baya Cewa Gobe Zamu Dawo Daukan horo

28/02/2025

A Madadin Kafatanin Shugabani da Yan Wasa da Magoya Baya Na Kungiyar kwallon kafa ta MUJAN WARRIORS FC
Muna taya Al'ummar Musulmi Murnar Zagayowar Wata Mai Alfarma Watan Ramadan
Da Fatan Za'ai Azumi Lafiya

Management

27/09/2024

MUJAN WARRIORS FC 4
Vs
DABO BABIES FC 4
WE LOST IN PENALTY SHOOTOUT
ALHAMDULILLAH

25/09/2024

AHLAN CUP 2023

DABO BABIES FC
🆚
MUJAN WARRIORS FC

DATE: THURSDAY 26/09/2024
TIME: 3pm
VENUE: MAHAHA SPORT COMPLEX COUNTINUE FIELD

ALLAH YA BAMU SA'A

14/09/2024

Congratulations
Mujaheed mujah

12/09/2024

Congratulations
Salihu aboki

12/09/2024

Congratulations
Sani chilli

16/08/2024

MUJAN WARRIORS FC NA TAYA COACH TEACHER MURNAR ZAMA MANAJAN KANO PILLARS (TEAM MANAGER)

Photos from Mujan Warriors FC's post 16/08/2024

MC4

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Kano