Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga Mai Salsabilu da tafkin Alkausara
MUHAMMAD RASULULLAH
Märyâm yâr håjîyá
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Märyâm yâr håjîyá, Sports, Kano.
Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga wanda aka aiko Shi Rahma da jinƙai
MUHAMMAD RASULULLAH
Wanda Ya Ganka Ya Gama Kallo
Annabi Muhammadu ﷺ
Ba'a Taɓa Mutumin kirki, Uban Ƙwarai, Dattijon Arziƙi, Kamar Annabi Muhammadu
صلى الله عليه وسلم ba
Muyiwa Annabi salati.
28/08/2025
Idan ka tashi lafiya kayiwa Annabi S. A. W Salati
In ka fisu sai su yi maka hassada, in sun fika sai su yi maka girman kai!
Haka ɗabi'ar wasu mutanen take.
Big shout out to my newest top fans! Ibrahim Hussaini Karfi, Murtala Sani Tora, Æhmad Khæbeer, Yusuf Lawan, Babye Muntaka, Prince Dan Alajieyh, Ïsmâëël Prö
Click here to claim your Sponsored Listing.