Labaran Manchester United A Hausa

Labaran Manchester United A Hausa

Share

"Gidajen labarai, kididdiga, tattaunawa, da dumi-dumin abubuwan da ke faruwa a kungiyar Manchester United cikin harshen Hausa.

Kasance da mu domin samun ingantattun labarai."

20/07/2026

*🚨United Tayi magana da director na Roma Kai tsaye Wanda ana tunanin sunyi masa kudi £51m*✅

20/07/2026

*🚨JUST IN*

Manchester United ta fara tattaunawa da wakilan Manu Kone bayan tuntubar su a satin daya wuce

United na duba yiwuwar daukan Dan wasan kawo yanzu basu yanke hukunci ba Amma tabbas tattaunawar Tayi nisa da wakilan sa

United zataje kan Roma ne Bayan kammala yarjejeniya da Dan wasan

Wasu na ganin Roma zasu iya neman Sama da €55m da ake tunanin shine kudin sa

Idan har Roma Tayi buri a Dan wasan united zata fita don zuwa wani

United na jiran Bournemouth kan Alex scoot idan har sun chanja ra.ayi na sayar da Dan wasan

Lewis Hall da Robinson sune United ke duba profile nasu a yanzu Wanda zasu dauka a LB

Babu maganar sayan LW a yanzu Bayan da rashford zai dawo kungiyar da Kuma sayan Ty Thompson Wanda akayiwa alkawarin first team

Dan wasan zai buga tour a United anan zasu fahimci zai iya shiga kungiyar a kaka me zuwa ko zasu sake jira

More news to come

Othsmern shehu naku ✍🏻

20/07/2026

*🚨 BREAKING NEWS*

Manchester United ta dauki matashin Dan wasan Tottenham *Tynan Thompso* me shekara 18

United tayiwa Dan wasan alkawarin zai shiga kungiyar k**ar yadda tayiwa Ayden heaven

Dan wasan na da hazaka da kwarewa united na ganin sa a Wanda zai zama tauraro Nan gaba

Dan wasan Yana buga LW ne kafin ku tambaya😅

16/07/2026

*🚨JUST IN*

Ya akayi Youri Tielemans yaje united?

A lokacin gasar world cup united taga tielemans Kuma taji shaawar daukan sa domin salon wasan sa ya burgesu

A lokacin da tielemans yaji maganar sai ya Nemi a una Emery a waya ya tabbatar masa da Yana son komawa Manchester United zaiyi magana da wakilin sa

Unai Emery yaji takaici sosai Amma daga baya ya fahimci Dan wasan lallai kowa a kungiyar idan united ta Kirashi dole zai amsa Kiran

United ta chanja salon transfer nata Babu rumours ko speculation Saidai agreement Wanda yasa Yan jarida dayawa shiga rudani

14/07/2026

*🗣️🚨 Tielemans: idan Manchester United ta kira ka bazaka yi tunani sau biyu ba dole ka amsa kira*

14/07/2026

*🚨 BREAKING NEWS*

Youri Tielemans Is Red✅

United ta sanar da daukan Dan wasan kasar Belgium a yanzu

14/07/2026

*🚨🗣️ David ornstien: a yanzu Babu batun Carlos baleba a United duba ga rashin kokarin sa last season banji wani batu akansa ba Amma komai na iya chanjawa tunda yanzu ne ake farkon fara saye da sayarwa*

*🗣️ David ornstien: naga Yan jaridu sun wallafa Cewa united na neman manu Kone ba iya united ba kungiyoyi dayawa na sonsa Babu wani topic me k**a da haka a United abinda majiyar mu ta fahimta kenam*

*🗣️David ornstien: united na son Alex scoot sosai Kuma sun san basu kadai bane ke sonsa matsalan shine Bournemouth sunce bazasu sayar da Dan wasan ba Amma zamu jira muga me kasuwa zatayi*

*🗣️ David ornstien: Komai zai iya chanjawa Amma tabbas Manu Kone da baleba basa cikin tsarin united a yanzu Saidai a Bayan fage zasu iya chanja raayi tunda a yanzu suna son Dan wasan tsakiya irin Manu Kone da baleba ne*

*🗣️ David ornstien: tabbas united ta gyara salon transfer nata Wanda a yanzu kungiyoyi da dama suna jinina irin wannan salon nasu*

*🗣️ David ornstien: a Daren lahdi na samu kira akan transfer ta Youri Tielemans Wanda nayi mamaki sosai bana wallafa labari sai ya tabbata amma a lokacin sai da naji k**ar na katse baccin*

*🗣️ David ornstien: tabbas united ta samu Yan wasa Wanda a farkon kaka bamuyi tunanin haka ba shiyasa a yanzu ma bazamu yanke hukunci kan Wanda zasu kawo ba*

*More news to come*

*Othsmern shehu naku*✍🏻

14/07/2026

*🚨Youri Tielemans ya sanya hanu a Manchester United tsawon shekaru 5*✍🏻

*Official announcement pending*⏳

14/07/2026

*🚨 Manchester United na cigaba da tattaunawa ta Bayan fage don sayan defensive midfielder*

*Kamar sayan tielemans Babu Wanda zaiyi hasashen Dan wasan da United zata kawo a yanzu*

*Kungiyar ta shirya fara tattaunawa don kawo sabon Dan wasan tsakiya*

*Shin wa kuke fatan united takawo a yanzu?*

14/07/2026

*🚨 BREAKING NEWS*

Manchester United ta sanar da daukan sabon golan ta Karl Darlow Wanda ya sanya hanu shekara 2+1 option

Unied na cigaba da neman Yan wasa kafin fara gasar premier League

Karl Darlow is red✅

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Kano