*🚨 BREAKING NEWS*
Michael Carrick da Solkskjaer sune Ake sa Rai daya zai rike kungiyar zuwa Karshen season
Kawo yanzu babu official announcement dukkansu biyu suna tattaunawa da united
Confirm united na magana da tsofin Yan wasan kungiyar saidai babu tabbacin waye zai karbi Rikon kwarya a yanzu
More news to come
Labaran Manchester United A Hausa
United news
Congratulations Kobbie Mainoo.
*BREAKING NEWS*
Manchester United zata dakata da na da sabon koci har sai Karshen season
United ta baiwa tsohon Dan wasanta Darren Fletcher rikon kwarya a Halin yanzu
Masu son karban kungiyar suna da yawa Wanda a yanzu united bata Fara tattaunawa da kowa ba
Xavi shine Wanda Ake tunanin zai iya maye gurbin Amorim
Amorim sacked
🚨 Paris Saint-Germain (PSG) na iya ba Manchester United dan wasan gaba na Faransa mai shekaru 23, Bradley Barcola, a matsayin wani ɓangare na musayar ɗan wasan gaba na Ingila, Marcus Rashford.
Rashford a halin yanzu yana zaman aro ne a FC Barcelona, amma labaran da ke fitowa daga Spain sun nuna cewa ba su da tabbas kan yawan albashinsa da kuma karfinsa na aiki ba tare da ƙwallo ba.
( Football Insider)
Napoli na ci gaba da nuna sha'awar sanya hannu kan Mainoo har zuwa ƙarshen kakar wasa, kuma suna daga cikin ƙungiyoyi goma sha biyu daga Ingila, Italiya, Spaniya da Jamus da s**a nuna sha'awar ɗaukar sa.
Fatan Mainoo na barin kungiyar na iya danganta da ko Manchester United za ta sayi sabon ɗan wasa a tsakiyar fili a watan Janairu, bayan da s**a hana tafiyarsa a lokacin bazara sakamakon gazawar kammala yarjejeniya da Brighton don Carlos Baleba da kuma Atletico Madrid don Conor Gallagher.
🗣️Chris Wheeler
Dan Wasa Cunha Ya Dawo Daukar Horo.
01/12/2025
Idan kun KORESHI ku tattaromin takalma da wanduna 😂
Alhamdulillah Man United 2 Crystal Palace 1
Man United 2 C Palace 1
68minute
32’ Penalty to Palace! 1 Man United 0
30/11/2025
Sha ɗayan farko menene ra'ayin ku akan wannan fitowar da Amorim yayi a yau.
Click here to claim your Sponsored Listing.