12/01/2026
Asssalam alaikum wara matulla masoya wannan kungiya tamu me albarka kungiyar fc Almeria Yalwa ina sanar muku da cewa ni gaddafi ma abocin wannan shafi na Almeria kuma dan wasan wannn kungiya ranar litin din da ta huce sati daya kenan nabuga wasa na karshe a wannan kungiya ta Almeria saka makon na dade a wannnan kungiya kuma nasamu nasarori masu dinbun yawa kuma da lilina na barin wannn kungiya abune na kashin kaina kuma zan cigaba da yiwa wannan kungiya fatan nasara me dorewa up Almeria kuma zan shiga wata kungiyar nan bada jima wa ba allah ya cigaba da bamu nasarori
Inaiwa koca kwa caina godiya da damar da sika bani Inai musu fatan alheri
Sannnan abokaina suma na wannan kungiya bazan manta dasu ba
Muhammad Gaddafi ibrahim
05/01/2026
09/12/2025
09/12/2025