FC Maiyaki United Kwanar Dangora

FC Maiyaki United Kwanar Dangora

Share

Official page of Fc maiyaki united,
Kwanar Dangora,
Kiru local govt,
Kano state,
Nigeria.

07/11/2025

💪💪💪

30/10/2025

Good day everyone.....

Muna yiwa kungiyar kwallon kafa ta karamar hukumar kiru, (ABDULLAHI SA'IDU ACADEMY) fatan samun nasara a wasan da zasu buga da karamar hukumar Fagge, a yau 30/10/2025 da fatan Allah ya bamu nasara.

16/09/2025

We miss you so much! may Allah grant you Jannat Al-firdauss.

Photos from FC Maiyaki United Kwanar Dangora's post 07/08/2025

HOME FRIENDLY MATCH

Kamar yanda aka saba wannan kungiya zata gudanar da wasan sada zumunci kamar haka:

MAIYAKI UNITED FC
Vs
ACTION BOYZ IKARA

Rana: JUMA'A 8/8/2025
Lokaci: 4:15pm na yamma
Filin wasa: AGAJE BEES STADIUM

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen.

Photos from FC Maiyaki United Kwanar Dangora's post 31/07/2025

🚨🚨🚨 KUNGIYAR KARE MUTUNCI YOUTH CUP

Wannan kungiya na sanar da dukkan masoya zata buga wasanta na karshe a wasan rukuni-rukuni (group stage) daga rukunin A, kamar haka:

MAIYAKI UNITED FC
Vs
YALWA PLANNERS

RANA: Asabar 02/08/2025
LOKACI: 4:15pm(na yamma)
FILIN WASA: AGAJE BEES STADIUM, KWANAR DANGORA.

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen, sannan muna kira ga dukkan magoya baya dasu bamu hadin kai domin ganin wasa ya gudana cikin lukman.

31/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Muhammad Madaki, Habeeb Balogun, Élzhàr Bíçhi, Rhep Buhari Shuaibu Rahama, Real Solar, Mujahid Muhammad, Itz K Town

27/07/2025

With AREWA24 – I just got recognised as one of their top fans!

24/07/2025

TABBACIN SAUYA SHEKA(PLAYER TRANSFER) A HUKUMANCE...

Wannan kungiya karkashin jagorancinta tana kara tabbatarda ta dauki dan wasan kungiyar kafa mai tsaron baya(centre back) na KUMADA FC, wato Musa CJ, bayan cimma yarjejeniya a hukunce tsakanin wadannan kungiyoyi guda biyu.

Musa CJ, ya kasance yana wannan kungiya ta MAIYAKI UNITED tsawon shekaru hudu da watanni a matsayin aro wato on-loan.

Muna masa fatan alkhairi tare da fatan samun karin nasarori masu yawa anan gaba.

Mungode
Ibrahim Shehu Kafinmaiyaki
Chairman
MAIYAKI UNITED

24/07/2025

Big shout-out to my newest top fans! Bøöld Æréwæ, Itz Sboy, Umar Musa Yuseef

23/07/2025

KUNGIYAR KARE MUTUNCI YOUTH CUP

Wannan kungiya zata buga wasanta na uku daga rukuni na A kamar haka:

FC Maiyaki United Kwanar Dangora
Vs
GALADIMA ACADEMY Dansoshiya

Rana: Alhamis 24/07/2025
Filin wasa: Nitel Arena kafin maiyaki
Lokaci: 2:00pm na rana

Note: Wasan rana ne

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen

19/07/2025

Right forward attacker NAZEEFI

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kafin Maiyaki
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 04:00 - 17:00