Da'irar Wasanni

Da'irar Wasanni

Share

Da'irar Wasanni a shirye muke domin kawo muku sahihan labarun wasanni a kowacce dakika.

12/04/2026

Roberto De Zerbi: “Na rattaba hannu kan kwantiragin shekaru 5 da Tottenham Hotspur. Zan ci gaba da zama a Tottenham ko da kuwa kungiyar ta fada ajin gajiyyayu (relegation).”

12/04/2026

Casemiro: “Tabbas [zan kasance tare da Bastian Schweinsteiger wajen kallon wasanninmu a talabijin]. Kullum zan ci gaba da kallon wannan kulob tare da bibiyarsa. Zai kasance a cikin zuciyata har abada, kuma zan ci gaba da mara masa baya. Kullum ina cewa, ranar da zan bar kulob din ta zo, za a samu karin magoya baya guda daya a tare da kulob din.”

12/04/2026

💣〽️𝗢𝗙𝗙𝗜𝗖𝗜𝗔𝗟: An nada alkalin wasa mai rike da lamba daya duniya Clément Turpin a matsayin wanda zai alkalanci wasa tsakanin Atlético Madrid da Fc Barcelona a wasan zagaye na biyu na (UEFA Champions League)

12/04/2026

🚨ASFAR Rabat na cigaba da bawa mara da kunya a wannan kakar wasan inda kungiyar ta tafi wasanni 14 rigis ba tare da an doke ta ba a dukannin gasannin da kungiyar ta fafata
◎ Rabon da kungiyar ta kasar Morocco ta dandana rashin nasara tun cikin watan November din shekarar 2025 a karawar su da kungiyar (Young Africans) ta kasar tanzaina

◎ Haka zalika ƙwallaye 9 kachal aka iya jefawa kungiyar k**a daga gasar lig zuwa gasar (CAF Champion League)

Wacce kungiya ce kuke ganin zata iya dakatar da barin hutar kwallon kafar da kungiyar ASFAR Rabat takeyi a yanzu haka.?

12/04/2026

Wa kake ganin zai ɗauki Golden Boot na Premier League?

Erling Haaland: Ƙwallaye 22
Igor Thiago: Ƙwallaye 21

12/04/2026

Barau Fc 🆚 Remo Stars

Da misalin karfe 4:00
Ku ajiye mana hassashen ku?

12/04/2026

Ikorodu City 🆚 Kano Pillars

Da misalin karfe 4:00
Ku ajiye mana hassashen ku?

12/04/2026

Jerin wasanni guda 8 kenan da za'a fafata su a santoci daban daban dake fadin kasar nan a gasar ajin kwararrun ta nan gida nijeriya wato (Nigeria Premier Football League) .🏆

Wanne wasa ne kuke ganin zai fi daukar hankali a yammacin wannan rana ta lahadi?

12/04/2026

Chelsea 🆚 Man City

Da misalin karfe 5:30
Ku ajiye mana hassashen ku?

11/04/2026

Ka fara da ɗaya!

Wa za ka ɗauka?

11/04/2026

Babban hope ɗin Arsenal yanzu shi ne wannan ranar!

Photos from Da'irar Wasanni's post 11/04/2026

🇳🇬🔥 Akor Adams ya zura ƙwallo a wasan da Sevilla ta samu nasarar' da 2-1 a kan Atlético Madrid a La Liga 👏

Dan wasan Najeriyar ne ya fara zura ƙwallo tun a minti na 10, wanda ya zama ƙwallonsa ta 13 a kakar nan ⚽️

👉 Babbar nasara ga Sevilla! 💪🔥

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano