UM Sport News

UM Sport News

Share

Sport News Channel

03/09/2026

Kungiyar Real Madrid na cike da farin ciki lallai MOURINHO ya kawo gyara a dakin sanya tufafi

Photos from UM Sport News's post 03/09/2026

Carlo Ancelotti ya ziyarci cibiyar daukar horan Real Madrid da ke Valdebebas a safiyar yau. 🤍

03/09/2026

Ranchers Bees zasu dinga fafata wasan su na gida a jahar Katsina

03/09/2026

Kamar Kullum Yau ma zamu fara Posting da Fadin
MUHAMMADU RASULILLAH

01/09/2026

🚨 Antonio Rüdiger yayi 𝐑𝐄𝐓AYA daga bugawa ƙasar Jamus Wasa ❌🇩🇪

Dan wasan ze maida hankalinsa baki daya ga ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid⚪️

01/09/2026

NFF ta karyata labarin da ke yawo a wasu sassan kafafen yaɗa labarai, wadda ake ikirarin cewa ta fito ne daga hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA.

NFF ta bayyana cewa wasikar ƙarya ce kwata-kwata.

FIFA ta riga ta amince da murabus ɗin tsoffin manyan jami’ai da wasu mambobin Kwamitin Zartarwa na NFF (NFF Exco).

A halin yanzu, ana ci gaba da tattaunawa da haɗin gwiwa tsakanin Hukumar Wasanni ta Ƙasa (NSC), hukumar NFF, CAF da FIFA kan cikakken tsarin gyara da inganta harkar ƙwallon ƙafa ta Najeriya.

Haka kuma, ana aiki tare domin cimma matsaya kan taswirar da za a bi a nan gaba, bisa bin ƙa’idoji, dokoki da kundin tsarin mulkin hukumomin da abin ya shafa.

UM Sport News
The Nigeria Football Federation

01/09/2026

Muna taya al'ummar Musulmin duniya Murnar TAKUTAHA

01/09/2026

Kamar Kullum Yau Ma Zamu Fara Posting da Fadin
MUHAMMADU RASULILLAH

Photos from UM Sport News's post 31/08/2026

Kano State Tofa Premier

Kano Pillars U15 0
🆚
Kano Municipal 0

UM Sport News

Photos from UM Sport News's post 31/08/2026

Tofa Firemiya Kano State

New Generation 4
🆚
Ashafa Action 4

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Kabuga Janbulo
Kano