13/04/2026
Wato inaso naji ance muhammadu Rasulillah ❤️🤍❤️
Prophet Muhammad ﷺ 🦋🤍
13/04/2026
Wato inaso naji ance muhammadu Rasulillah ❤️🤍❤️
Pollio 🥰
🤣 hottest
🤣
Manzon Allah ﷺ ya ce:
“Daga kyawawan halayen Musulunci na mutum akwai barin abin da bai shafe shi ba.”
24/01/2026
MUSTAPHA USMAN KURFI STUDIO
📍 Za’a same mu a Kurfi, Nasarawa – Dan Fili
Mu ne sahihan masana ɗaukar hoto da bidiyo na zamani.
Muna ɗaukar:
📸 Hotunan biki
📸 Hotunan aure
📸 Hotunan suna
📸 Hotunan studio na zamani
📸 Bidiyo mai inganci (HD)
Inganci, nagarta da gamsar da kwastoma su ne burinmu.
Ku zo ku gwada, ba za ku yi nadama ba.
📞 Tuntuɓa: 09067440043
MUSTAPHA USMAN KURFI STUDIO – Ingancin Hoto, Abin Alfahari.
2026
HARAJIN 2026
TSORO NEW SERIES