29/08/2025
🚨❌ Yanzu-Yanzu: Ƙungiyar FC Barcelona da Oriol Romeu sun cimma yarjejeniyar soke kwantiragin ɗan wasan!
Da meye kuke tuna Legend Romeu a Barça?
👌Shafin barca hausa shafine dake kawo muku labarai da ban daban game da bacerlona👍
29/08/2025
🚨❌ Yanzu-Yanzu: Ƙungiyar FC Barcelona da Oriol Romeu sun cimma yarjejeniyar soke kwantiragin ɗan wasan!
Da meye kuke tuna Legend Romeu a Barça?
29/08/2025
Alhamdullah Jira yakare Abin nema Yasamu Lokacin Ramuwar gayya yayi
🙄🔥🙈
27/08/2025
🚨✅ LABARI MAI ZAFI! Fermin Lopez ya cimma cikakken yarjejeniya da Chelsea FC.
Dan wasan da aka horar a La Masia ya yarda da kungiyar London din cewa yau LARABA CE 😪😪
27/08/2025
🚨 Barcelona za ta haɗu da ƙungiyoyi biyu daga cikin waɗannan a matakin rukuni na Champions League:
Manchester City, Liverpool, Chelsea, PSG, Bayern Munich, Dortmund, da Inter.
Ni dai ina fatan a ba su PSG da Chelsea.. Kai fa⁉️😁
⏳⚽ Waye zai iya faɗa mana shekarar da aka kafa kungiyar FC Barcelona ba tare da yin Google ba? 🤔"
20/08/2025
🚨 Hansi Flick ya tsara Pedri da De Jong su zama manyan ’yan tsakiya, yayin da Olmo da Fermín za su rika juyawa a matsayin lamba 10.
🔥🚨 SABON LABARI
NA NAN TAFE
02/08/2025
02/08/2025
🚨🚨 I Akwai yiwuwar ƴan wasa irinsu, Fermín Lopez, Marc Casadó tareda Christensen zasu iya barin Barça a wannan kakar. (Sport)