Warkal Campaign Team Kabuga

Warkal Campaign Team Kabuga Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Warkal Campaign Team Kabuga, Sport & recreation, Kabuga Aisami, Kano.

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD A Gobe ne Lahadi 30/08/2026 Idan Allah ya kaimu Da Misalin Karfe 4:15 Na Yamma, dan tak...
29/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD

A Gobe ne Lahadi 30/08/2026 Idan Allah ya kaimu Da Misalin Karfe 4:15 Na Yamma, dan takarar Majalisar jiha Na Karamar Hukumar Gwale, A Jam'iyyar NDC Honourable Aminu Abdullahi (Warkal), Zai kai ziyarar ta’aziyya zuwa Unguwar Dabai Da Kuma Kaddamar Da Fara Gyaran Burtsatse A Unguwar Turba Dake Karamar Hukumar Gwale, Kabuga Ward

Bayan samun labarin rasuwar wasu Bayin Allah A wanna Unguwa (1) Mahaifin Su, Hon Gali Abbas Hassan Unguwar Dabai

(2) Mahaifin su, Jabiru Mai Kanti Gidan Bube

Da Yake Mika Sakon Ta'aziyyar Ta Hannu DG Hon, Abdurrahman Mesoro Da Kuma Hon, Saleem Sarari

Dan Takara
Ya bayyana alhininsa matuƙa kan wannan rashi tare da mika sakon Ta'aziyya

tare da addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta musu, Ya jiƙansu da rahama, Ya yalwata kabarinsu, Ya kuma sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu

Haka kuma, ya roƙi Allah Ya bai wa iyalansu’ yan uwansu da dukkan masoyansu haƙurin jure wannan babban rashi.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un

📝 Hon, Halifa Risqua Kabuga PRO I Warkal Campaign Team Kabuga Ward
@⁨all⁩

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARDGWALE SABUWA 2027 📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢Assalamu Alaikum Amadadin Coordinator da DG na ...
24/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD

GWALE SABUWA 2027
📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢

Assalamu Alaikum

Amadadin Coordinator da DG na wannan Mazaba ta kabuga Gwale local Government, ana sanar da daukacin Shugabanni Na wannan Mazaba da wakilan chapters cewa akwae zaman meeting domin cigaba da shirye shirye na wannan tafiya tamu mai albarka tare da tattauna wasu muhimman batutuwa.

Ranar:Gobe Talata /25/08/2026
Lokaci: Karfe 7:30
W/Taro Office Din, Coordinator Saleem Sarari

Zuwan Ka/ki Yana Da Matukar Muhimmanci

Sing📝Hon, Halifa Risqua Kabuga PRO I
━━━━━━━━━━━━

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARDGWALE SABUWA 2027 Majalisar Jiha Gwale A yanzu idan ana neman;~Nagartar wakilci ~Gogewar...
19/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD

GWALE SABUWA 2027

Majalisar Jiha Gwale

A yanzu idan ana neman;
~Nagartar wakilci
~Gogewar Siyasa
~Gogewar Aikin Majalisa
~Aiki a ƙasa
~Ƙwarewar Jagoranci
~Kyakkyawar Mu'amilla da Jama'a

Babu shakka kowa zai zaɓi Hon. Aminu Abdullahi Warkal 2027 domin yazo Ya Wakilci Al'ummar Gwale don Samun Kyakkyawan Wakilci nagari da, Cigaban al'umma a dukka faɗin mazaɓun na Karamar Hukumar Gwale kuma yana cikin ƴan siyasar da s**a taimaki yaran su na siyasa a wanna Karamar Hukumar

*WARKAL 2027✅*

Aduk lokacin da kaga matashi awani fage abunda yak**ata kayi wajan yanke masa hukunci shine , wata manuface takawoshi wa...
16/08/2026

Aduk lokacin da kaga matashi awani fage abunda yak**ata kayi wajan yanke masa hukunci shine , wata manuface takawoshi wajan menene qudirinsa wana abu yake so yacimma, alhmdllh a iya fahimtata da nazarin danayi akan wanda nayarda nayi tafiya tareda shi shine na nazarci wasu da bi,u dadama daga gareshi wato hon Aminu Abdullahi warkal mutunne me dogon tunani kuma me manufa arayuwa buqatar da yake da ita bata yanzu bace shiyasa yake abubuwa masu k**a da rashin wayo awajam masu qarancin tinani, tabbas idan kanada qudiri mekyau allah yakan hadaka tafiya da mutane nagar tattu masu manufofi das**ayi k**a da naka,

Bana mantawa acikin wata ziyara dana kaiwa daya daga cikin yayyena office dinsa hon Khatimu Ibrahim Kulkul yake cemun abdurrahman ina me baka shawara kazama mutun me manufa kuma kazama me sawa ranka cewa kanaso kazama wani abu anan gaba, kai yaqaramin ma da cewa yak**ata tin yanzu kafara tsarawa kanka cewa idan governor ma kake san zaka zama to tinyanzu kafara shiryawa kanka haka wannan zetemaka maka wajan cimma muradinka , tabbas naji dadin wannan jan hankalinnasa, qwarai da gaske wanda alhmdllh inakan wannan tafiya badan komai ba sedan san zama daya daga cikin mutanan da al ummar yankinna zasu samu sauqi acikin rayuwarsu ta sanadiyyata 🥺

Matasammu allah ka jibinci al amuransu

Ya hayyu ya qayyum ka amsamana amen

15/08/2026

Mai Girma Jagora Kwankwaso zai sauka jahar Kano a gobe Lahadi da karfe 10:00 na safe.

Wurin haduwa: Mallam Aminu Kano Airport

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD..................GWALE SABUWA ...2027,Mai Girma Dan Takara Majalisa Jiha A Karamar Huku...
13/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD..................
GWALE SABUWA ...2027,

Mai Girma Dan Takara Majalisa Jiha A Karamar Hukumar Gwale Hon, Aminu Abdullahi Warkal Idan Allah Ya Nuna Mana 2027 Ka Zama Dan Majalisa, Al’umma Zasu Amfana. Wannan ba abin Mamaki Ba Ne Me yasa? Domin Tarihi na Magana

Mun riga Mun Gani, Kowa ya Gani da idonsa irin Rawar Da ka Taka a Fannin Taimako Ga Marayu, Gajiyayyu, Matasa da Mata.

Ba ka bar Kowa a Baya Ba!! Fannin Alheri Aikin ka ya Bazu ta kowane Bangare ilimi, lafiya, sana'a, cigaba. Ka Nuna cewa Dama Ba Girman Ba Ne, Dama ce Don yin aiki.

To yanzu idan Wannan Hannu Mai Alkhairi ya Shiga Majalisar Jiha Mai Wakiltar Gwale Local Government Me Zai faru?

Tabbas Gwale Local Government Za Ta Haskaka. Ayyuka Zasu Karu. Muryar Talaka Za Ta fi karfi.! Gwale Kai Ne Tabbataccen Zaɓi Domin Al’umma Sun riga Sun. yarda Da Kai,

Sun San ka Ba Don alkawari Ba Ne kawai Don Sak**ako ne. Allah ya sa Wannan Damar ta Majalisa Tazo Ya sa ka ci Gaba Da Zama Alheri Ga Al'ummar Karamar Hukumar Gwale Dama Kano Baki Daya

📝 Hon, Halifa Risqua Kabuga PRO I Warkal Campaign Team Kabuga Ward

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARDGWALE SABUWA 2027  Assalamu Alaikum ALHAMDULILLAHA  Wannan Rana 11-08-2027Shugabancin Ma...
11/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD

GWALE SABUWA 2027

Assalamu Alaikum

ALHAMDULILLAH

A Wannan Rana
11-08-2027
Shugabancin Mazabar Kabuga Ward a Karkashin Tawagar COODINATOR Da Sauran Masu Ruwa Da Tsaki Na Wannan Mazaba ta Kabuga Ward Sun sami Damar zama da Shugabannin Chapter dake Mazabar Kabuga Karkashin shugabancin Wannan gida na dan takarar majalisar jiha.

ALHAMDULILLAH An Tattauna Muhimman Batutuwa da s**a Shafi Siyasa da sauran Dabarun Yadda zamu tunkari Babban zabe Mai Zuwa Na 2027 Tare da kara kulla alaka da hikimomi wajen ganin anyi nasara da Ikon Allah.

Bayan Haka Mai Girma Coordinator tare Mataimakinsa Sun kaddamar da Stickers guda Dubu daya zuwa ga Woman Leader ta Mazaba Domin cigaba da Door to door and Woman Mobilization.

Bugu da Kari Coordinator ya Kara kafa Commitee Na Mata domin kawo Sabon Tsari da Dabaru wajen Tallafawa Matan Wannan Mazaba Tare da shiri na musamman wanda Deputy Coordinator ALHJ ABBA MOHD zai Jagoranta.

daga karshe anyi adduar Allah ya bamu Nasara tun daga sama har kasa Ameen ya Allah

KABUGA WARD BA KORAFI

KABUGA WARD TA WARKAL CE

KABUGA WARD CLEAN CLEAR✌🏿✌🏿





✌️✌️

Sign by Secretary Warkal Campaign team
For: COORDINATOR

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARDGWALE SABUWA 2027 📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢Assalamu Alaikum Amadadin Coordinator da DG na ...
10/08/2026

WARKAL CAMPAIGN TEAM KABUGA WARD

GWALE SABUWA 2027
📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢

Assalamu Alaikum

Amadadin Coordinator da DG na wannan Mazaba ta kabuga Gwale local Government, ana sanar da daukacin Shugabanni Na wannan Mazaba da wakilan chapters cewa akwae zaman meeting domin cigaba da shirye shirye na wannan tafiya tamu mai albarka tare da tattauna wasu muhimman batutuwa Kamar yadda aka gabatar satin daya huce.

Ana Umartar kowane shugaba daya halarci wannan zama sannan kowa yazo tare da katin zabensa domin zaa cike wasu forms na commitee din dan takara In sha Allah

Ranar:Gobe Talata 11/0708/2026
Lokaci: Karfe 7:30
W/Taro Office Din, Coordinator Saleem Sarari

Zuwan Ka/ki Yana Da Matukar Muhimmanci

Sing📝Hon, Halifa Risqua Kabuga PRO I
━━━━━━━━━━━━

Address

Kabuga Aisami
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Warkal Campaign Team Kabuga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share