Zazoo Sport

Zazoo Sport Jaridar Hausa Mai Kawo Ingantattun Labari Na Kwallon Kafa

Wannan Yaron
13/09/2026

Wannan Yaron

WANNAN HOTON YANA DA TAƁA ZUCIYA! 💔😔A lokacin wasan Real Madrid na daren jiya a gasar La Liga, dukkan ƴan wasan Real Mad...
13/09/2026

WANNAN HOTON YANA DA TAƁA ZUCIYA! 💔😔

A lokacin wasan Real Madrid na daren jiya a gasar La Liga, dukkan ƴan wasan Real Madrid suna ɗaukar atisaye kafin shiga filin wasa, kawai sai kyamarorin haska wasan s**a karkata zuwa ga Endrick, wanda yake zaune a benci.

Ɗan wasan na Brazil mai shekaru 19 ya lura cewa kyamarorin suna nuna shi a babban allon filin wasan, kuma ya kasa ɓoye baƙin cikinsa.

Endrick bai buga ko minti ɗaya ba a wannan kakar a ƙarƙashin jagorancin José Mourinho. Ya dawo ƙungiyar ne bayan shafe watanni shida masu ban mamaki a Olympique Lyon, kuma har ma ya buga gasar cin kofin Duniya ta farko a rayuwarsa.

• Fagen Wasanni

13/09/2026

Kuyi following account dinmu domin Samun Ingantattun Labaran Kwallon kafa

🚨 Xabi Alonso: "João Pedro reminds me of Karim Benzema in many things". "He is good in the box, outside the box, coming ...
13/09/2026

🚨 Xabi Alonso: "João Pedro reminds me of Karim Benzema in many things".

"He is good in the box, outside the box, coming to his left side, his heading, intelligence, he is very complete" 🔝🇧🇷

🚨🔵🔴 LABARI MAI ZAFI: JULIÁN ÁLVAREZ BA YA SHIRIN KOMAWA WATA ƘUNGIYA FACE BARCELONA! 🚫🚪Atlético Madrid yanzu na sa ran J...
01/09/2026

🚨🔵🔴 LABARI MAI ZAFI: JULIÁN ÁLVAREZ BA YA SHIRIN KOMAWA WATA ƘUNGIYA FACE BARCELONA! 🚫🚪

Atlético Madrid yanzu na sa ran Julián Álvarez zai ci gaba da zama a ƙungiyar, bayan ya halarci atisaye tare da Atlético a yau, ba tare da yin wani sauyin ƙungiya a ranar rufe kasuwar musayar 'yan wasa ba.

👋🏼 An ce Julián ya rufe ƙofa ga Arsenal da sauran ƙungiyoyin da s**a nemi ɗaukar sa a wannan watan.

🔵🔴 Burinsa ɗaya ne kawai: Barcelona.
Yanzu Atlético na maraba da dawowar Julián bayan cinikin da Barcelona ta yi ya faskara. 🔴⚪️

01/09/2026

Kuyi Following Account dinmu Domin Samun Ingantattun Labaran Kwallon Kafa

🚨 SABON TARIHI: Lamine Yamal ya zama ɗan wasa mafi saurin zura ƙwallaye 50! ⚡🔥Ɗan wasan ya kai wannan ƙima cikin sauri f...
01/09/2026

🚨 SABON TARIHI: Lamine Yamal ya zama ɗan wasa mafi saurin zura ƙwallaye 50! ⚡🔥

Ɗan wasan ya kai wannan ƙima cikin sauri fiye da Haaland da Mbappé. 😳

Wani sabon tarihi kenan ga matashin ɗan wasan Barcelona! 🔵🔴🐐

‼️💥🇧🇷 RAPHINHA YA FARA KAKAR LA LIGA DA ƘARFI!Raphinha ya zura ƙwallaye 5 a farkon kakar La Liga, inda ya zama ɗaya daga...
31/08/2026

‼️💥🇧🇷 RAPHINHA YA FARA KAKAR LA LIGA DA ƘARFI!

Raphinha ya zura ƙwallaye 5 a farkon kakar La Liga, inda ya zama ɗaya daga cikin 'yan wasa takwas kacal a tarihin Barcelona da s**a ci ƙwallaye 5 ko fiye a wasanni uku na farko na kakar. 🔥🔵🔴

😳 Abin da ya fi ban mamaki kuwa shi ne, ɗan wasan Barcelona na ƙarshe da ya cimma wannan bajintar bayan Lionel Messi shi ne Ladislao Kubala, a kakar 1953/54! 📜✨

Full Time :
31/08/2026

Full Time :

Manchester City zata yi duk mai yiyuwa akan Enzo Fernandez. Tuni dai ƙungiyar ta cimma matsaya ta baka da ɗan wasan na A...
31/08/2026

Manchester City zata yi duk mai yiyuwa akan Enzo Fernandez. Tuni dai ƙungiyar ta cimma matsaya ta baka da ɗan wasan na Argentina. Yarjejeniya da Chelsea kawai ta rage. Awanni masu muhimmanci suna na

Address

Sumaila Local Government
Kano
ZAZOO,1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazoo Sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category