Rukky

Call

Rukky my name is: rukayya Abdulhadi yusif
old account hacked �
follow my new account
bad comment direct block
R.I.F dad

Self 💕
04/08/2026

Self 💕

Experience is the best teacher
04/08/2026

Experience is the best teacher

🔲 Mata kawai ku bani amsa da gaskiya. ❤️🔳 Idan kina da damar zaɓa, wanne za ki fi so a rayuwa?A. Miji mai kuɗi amma baya...
04/08/2026

🔲 Mata kawai ku bani amsa da gaskiya. ❤️

🔳 Idan kina da damar zaɓa, wanne za ki fi so a rayuwa?

A. Miji mai kuɗi amma baya ba ki kulawa. 💰

B. Miji mai ƙauna da kulawa amma ba shi da kuɗi sosai. ❤️

Ki rubuta A ko B, sannan ki faɗi dalilinki.

👇 Ina jiran ra'ayoyinku.

03/08/2026

Karkiga Kamar Bazakiyi Aure Ba, Saboda Anata Auren Kawayenki, Daraja Da Kimarki Allah Ya Duba Yake Nema Miki Miji Nagartacce.

My friends
02/08/2026

My friends

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNAllah Ya yi wa Kosan Waƙa rasuwa bayan fama da rashin lafiya.Muna roƙon Allah Ya jiƙan...
02/08/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya yi wa Kosan Waƙa rasuwa bayan fama da rashin lafiya.

Muna roƙon Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya yafe masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.

Aminu saira ango
02/08/2026

Aminu saira ango

Wata sabuwa:Tun Daga Farko Har Ƙarshen Sabuwar Waƙar Rarara, Babu Inda Ya Ambaci Sunan Pantami, Duk Wanda Ya Yi Zargin D...
02/08/2026

Wata sabuwa:
Tun Daga Farko Har Ƙarshen Sabuwar Waƙar Rarara, Babu Inda Ya Ambaci Sunan Pantami, Duk Wanda Ya Yi Zargin Da Pantami Ake, To Shi Ya Makalawa Pantami, Don Haka Shine Ya Zagi Pantami Ba Rarara Ba, Inji Sheik Sani Isah Kano

Shehin Malamin wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya ci gaba da cewa "Rarara bai ce Pantami ba kuma idan ka ce ya ce Malam, to Malamai nawa ne a Gombe? Ko iya Pantami ne Malami a Gombe?

Sabida haka bada Pantami Rarara yake ba, idan kuma wani ya ce da shi yake, to shi ya zagi Pantami ba Rarara ba".

02/08/2026

B su da abin kushewa

Masu kuna cikin alkhairi
02/08/2026

Masu kuna cikin alkhairi

Address

Kano

Telephone

08144640104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rukky posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share