Rukky

Rukky

Share

my name is: rukayya Abdulhadi yusif
old account hacked �
follow my new account
bad comment direct block
R.I.F dad

27/10/2025

Motsi yafi laɓewa🫰

~bahaushe

24/10/2025

Ka bani mamaki

24/10/2025

Sau nawa kake wanka a rana?
Bari mu ga masu tsafta

20/10/2025

Babban maganin sha'awa shine AURE ya ALLAH ka aurar da bayinka mabukata maza da mata ya hayyu ya qayyum🥹🤲🏿

17/10/2025

barkan ku da dare

11/10/2025

🛑 Meyasa mace ke kiba namiji ya rame bayan aure?
🙎

25/09/2025

Ko me yasa da yawan samari suke tsoron yin soyayya da budurwa mai iPhone?

24/09/2025

HAUSAWA SUN CE:
sabo da kaza baya hana a yanka ta.

24/09/2025

HAKURI MAGANIN ZAMAN DUNIYA

19/09/2025

Duk Na Miji Mai Shagwaɓa Ƴar Uwar Mu Ce mace 😏
Barkan ku da dare

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano