Labarin wasannin kwallon kafa

Labarin wasannin kwallon kafa

Share

domin samun labaran wasanni da dumi duminsu kasance da wannan page don samun labarai sahihai

05/09/2026

barcola ya fara wasansa a Liverpool 💥💯

04/09/2026

Madrid ta Sha Kashi a hannun real betis😂

02/09/2026

alhamdulillah bayan dogon hutu page dinmu ya dawo aiki.
saboda haka zamu ci gaba da kawo muku labarai yadda muka Saba.
mun gode.

07/07/2026

shugaban hukumar wasanni ta kasar Morocco yace kasar Morocco kawaii take wakilta ba Africa ba.
ya kuka kalli kalamansa

07/07/2026

kana bacci ko ka kalla?

Photos from Labarin wasannin kwallon kafa's post 06/07/2026

Kano pillars ta dawo daukar horo karon farko bayan samun chanjin shugabanci

06/07/2026

Wani lokaci a kano

06/07/2026

England ta doke Mexico 3_2

05/07/2026

Kasar Norway ta cire Brazil!!

04/07/2026

Kasar Argentina Tasha da kyar a hannun cape Verde wasa ya kayatar matuka💪💪💪

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kano